Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
044

Ad-Dukhan 44:29 فما بكت عليهم السماء والارض وما كانوا منظرين ٢٩

44:29
فَمَا
بَكَتۡ
عَلَيۡهِمُ
ٱلسَّمَآءُ
وَٱلۡأَرۡضُ
وَمَا
كَانُواْ
مُنظَرِينَ
٢٩
Sa'an nan samã da ƙasã ba su yi kũka 1a kansu ba, Kuma ba su kasance waɗanda ake yi wa jinkiri ba.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Story of Musa and Fir`awn, and how the Children of Israel were saved

Allah tells us, `before these idolators, We tested the people of Fir`awn, the copts of Egypt.'

وَجَآءَهُمْ رَسُولٌ كَرِيمٌ

(when there came to them a noble Messenger) means, Musa, peace be upon him, the one to whom Allah spoke.

…

The Story of Musa and Fir`awn, and how the Children of Israel were saved

Allah tells us, `before these idolators, We tested the people of Fir`awn, the

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 44, Page 497, Juz 25

17. Kuma lalle ne haƙĩƙa a gabaninsu, Mun fitini mutãnen Fir'auna, kuma wani Manzo karĩmi ya jẽ musu. 18. (Mazon ya ce): "Ku kãwo mini (ĩmãninku) ya bayin Allah! Lalle ni, Manzo ne amintacce zuwa gare ku." 19. "Kuma kada ku nẽmi ɗaukaka a kan Allah. Lalle nĩ mai zo muku ne da dalĩli bayyananne." 20. "Kuma lalle nĩ na nẽmi tsari da Ubangijĩna, kuma Ubangijinku, dõmin kada ku jẽfe ni." 21. "Kuma idan ba ku yi ĩmãni sabõda nĩ ba, to, ku nĩsance ni." 22. Sai ya kirayi Ubangjinsa cẽwa waɗannan mutãnene mãsu laifi. 23. (Allah Ya ce): "To, ka yi tafiyar dare da bayiNa, da dare. Lalle kũ, waɗanda ake bĩ ne (dõmin a kãma ku.)" 24. "Kuma ka bar tẽku rarrabe. Lalle sũ, runduna ce abar nutsarwa." 25. Da yawa suka bar gõnaki da marẽmari. 26. Da shuke-shuke da matsayi mai kyau. 27. Da wata ni'ima da suka kasance a cikinta sunã mãsu hutu. 28. Kamar haka! Kuma Muka gãdar da ita ga waɗansu mutãne na dabam. 29. Sa'an nan samã da ƙasã ba su yi kũka a kansu ba, Kuma ba su kasance waɗanda ake yi wa jinkiri ba.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute