Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
007

Al-A'raf 7:111 قالوا ارجه واخاه وارسل في المداين حاشرين ١١١

7:111
قَالُوٓاْ
أَرۡجِهۡ
وَأَخَاهُ
وَأَرۡسِلۡ
فِي
ٱلۡمَدَآئِنِ
حَٰشِرِينَ
١١١
Suka ce: "Ka jinkirtar da shĩ, shĩ da ɗan'uwansa, kuma ka aika da mãsu gayyar mutãne a cikin garũruwa.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

أَرْجِهْ

("Put him off"), means, "delay him (for a time)."

وَأَرْسِلْ فِى الْمَدَآئِنِ

("and send to the cities"), areas and provinces of your kingdom -- O Fir`awn,

حَـشِرِينَ

("to collect") to gather magicians from various lands. At this time, magic was the trade of the day and it was widespread and p

…
أَرْجِهْ

("Put him off"), means, "delay him (for a time)."

وَأَرْسِلْ فِى الْمَدَآئِنِ

("and send to the cities"), areas and provinces of your kingdom -

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 7, Page 164, Juz 9

109. Mashãwarta daga mutãnen Fir'auna suka ce: "Lalle ne, wannan, haƙĩƙa, matsafi ne mai ilmi." 110. " Yanã son ya fitar da ku daga ƙasarku: To, mẽne ne kuke shawartawa?" 111. Suka ce: "Ka jinkirtar da shĩ, shĩ da ɗan'uwansa, kuma ka aika da mãsu gayyar mutãne a cikin garũruwa. 112. "Su zõ maka da duka matsafi, mai ilmi." 113. Kuma matsafa suka jẽ wa fir'aunã suka ce: "Lalle ne, shin, Munã da ijãra, idan mun kasance mũ ne marinjaya?" 114. Ya ce: "Na, am kuma lalle ne kunã a cikin makusanta." 115. Suka ce: "Ya Mũsã! Kõ dai ka jẽfa, kõ kuwa mu kasance, mũ ne, mãsu jẽfãwa?" 116. Ya ce: "Ku jẽfa." To a õkacin da suka jẽfa, suka sihirce idãnun mutãne kuma suka tsõratar da su; Kuma suka jẽ da tsafi mai girma." 117. Kuma Muka yi wahayi zuwa ga Mũsã cẽwa: "Ka jẽfa sandarka." Sai gã ta tanã lãƙumar abin da suke ƙarya da shi! 118. Gaskiya ta auku, kuma abin da suke aikatãwa ya ɓãci. 119. Sai aka rinjãye su a can, kuma suka jũya sunã ƙasƙantattu. 120. Kuma aka jẽfar da matsafan, sunã mãsu sujada. 121. Suka ce: "Mun yi ĩmãni da Ubangijin halittu." 122. "Ubangijin Mũsã da Harũna." 123. Fir'auna ya ce: "Ashe, kun yi ĩmãni da shi a gabãnin inyi izni a gare ku? Lalle ne, wannan, haƙĩƙa, mãkirci ne kuka mãkirta a cikin birni, dõmin ku fitar da mutãnensa daga gare shi; To, da sannu zã ku sani." 124. "Lalle ne, inã karkãtse hannãyenku da ƙafãfunku daga sãɓãni, sa'an nan kuma, haƙĩƙa, inã tsĩre, ku gabã ɗaya." 125. Suka ce: "Lalle ne mu, zuwa ga Ubangijinmu, mãsu jũyãwa ne." 126. "Kuma bã ka zargin kõme daga gare mu fãce dõmin mun yi ĩmãni da ãyõyin Ubangijinmu a lõkacin da suka zõ mana! Ya Ubangijinmu! Ka zuba haƙuri a kanmu, kuma Ka cika mana munã Musulmai! "

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute