Al-Baqarah 2:203 ۞ واذكروا الله في ايام معدودات فمن تعجل في يومين فلا اثم عليه ومن تاخر فلا اثم عليه لمن اتقى واتقوا الله واعلموا انكم اليه تحشرون ٢٠٣
۞ وَٱذۡكُرُواْ
ٱللَّهَ
فِيٓ
أَيَّامٖ
مَّعۡدُودَٰتٖۚ
فَمَن
تَعَجَّلَ
فِي
يَوۡمَيۡنِ
فَلَآ
إِثۡمَ
عَلَيۡهِ
وَمَن
تَأَخَّرَ
فَلَآ
إِثۡمَ
عَلَيۡهِۖ
لِمَنِ
ٱتَّقَىٰۗ
وَٱتَّقُواْ
ٱللَّهَ
وَٱعۡلَمُوٓاْ
أَنَّكُمۡ
إِلَيۡهِ
تُحۡشَرُونَ
٢٠٣
Kuma ku ambaci Allah a cikin kwanuka ƙidayayyu.1 To, wanda ya yi gaggawa a cikin kwana biyu, to, bãbu laifi a kansa, kuma wanda ya jinkirta, to, bãbu laifi a kansa, ga wanda ya yi taƙawa. Kuma ku bi Allah da taƙawa, kuma ku sani cewa lalle ne kũ, zuwa gare Shi ake tãrã ku.
Read Tafsir
Ibn Kathir (Abridged)
Remembering Allah during the Days of Tashriq - Days of Eating and Drinking
Ibn `Abbas said, `The Appointed Days are the Days of Tashriq (11-12-13th of Dhul-Hijjah) while the Known Days are the (first) ten (days of Dhul-Hijjah)." `Ikrimah said that:
وَاذْكُرُواْ اللَّهَ فِى أَيَّامٍ مَّعْدُودَتٍ
(And re
…Remembering Allah during the Days of Tashriq - Days of Eating and Drinking
Ibn `Abbas said, `The Appointed Days are the Days of Tashriq (11-12-13th of
…