Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
002

Al-Baqarah 2:204 ومن الناس من يعجبك قوله في الحياة الدنيا ويشهد الله على ما في قلبه وهو الد الخصام ٢٠٤

2:204
وَمِنَ
ٱلنَّاسِ
مَن
يُعۡجِبُكَ
قَوۡلُهُۥ
فِي
ٱلۡحَيَوٰةِ
ٱلدُّنۡيَا
وَيُشۡهِدُ
ٱللَّهَ
عَلَىٰ
مَا
فِي
قَلۡبِهِۦ
وَهُوَ
أَلَدُّ
ٱلۡخِصَامِ
٢٠٤
Kuma akwai daga mutãne1 wanda maganarsa tana bã ka sha'awa a cikin rãyuwar dũniya, alhãli yanã shaidar da Allah a kan abin da yake cikin zuciyarsa, kuma shi mai tsananin husũma ne.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Characteristics of the Hypocrites

The Characteristics of the Hypocrites

As-Suddi said that these Ayat were revealed about Al-Akhnas bin Shariq Ath-Thaqafi who came to Allah's Messenger ﷺ and announced his Islam although his heart concealed otherwise.

Ibn `Abbas narrated that these Ayat were reveale

…

The Characteristics of the Hypocrites

The Characteristics of the Hypocrites

As-Suddi said that these Ayat were revealed about Al-Akhnas bin Shariq Ath-T

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 2, Page 32, Juz 2

204. Kuma akwai daga mutãne wanda maganarsa tana bã ka sha'awa a cikin rãyuwar dũniya, alhãli yanã shaidar da Allah a kan abin da yake cikin zuciyarsa, kuma shi mai tsananin husũma ne. 205. Kuma idan ya jũya sai ya yi gaggawa a cikin ƙasa dõmin ya yi ɓarna a cikinta, kuma ya halaka shũka da 'ya'yan dabbõbi. Kuma Allah bã Ya son ɓarna. 206. Kuma idan an ce masa: "Ka ji tsõron Allah," sai girman kai da yin zunubi ya ɗauke shi To abin da yake mai isarsa Jahannama ce. Kuma haƙĩƙa, shimfiɗa tã munana. 207. Kuma akwai daga mutãne wanda yake sayar da ransa, dõmin nẽman yardar Allah: KumaAllah Mai tausayi ga bãyi ne.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute