Al-Baqarah 2:91 واذا قيل لهم امنوا بما انزل الله قالوا نومن بما انزل علينا ويكفرون بما وراءه وهو الحق مصدقا لما معهم قل فلم تقتلون انبياء الله من قبل ان كنتم مومنين ٩١
وَإِذَا
قِيلَ
لَهُمۡ
ءَامِنُواْ
بِمَآ
أَنزَلَ
ٱللَّهُ
قَالُواْ
نُؤۡمِنُ
بِمَآ
أُنزِلَ
عَلَيۡنَا
وَيَكۡفُرُونَ
بِمَا
وَرَآءَهُۥ
وَهُوَ
ٱلۡحَقُّ
مُصَدِّقٗا
لِّمَا
مَعَهُمۡۗ
قُلۡ
فَلِمَ
تَقۡتُلُونَ
أَنۢبِيَآءَ
ٱللَّهِ
مِن
قَبۡلُ
إِن
كُنتُم
مُّؤۡمِنِينَ
٩١
Kuma idan aka ce musu: "Ku yi ĩmãni da abin da Allah Ya saukar." Sai su ce: "Muna ĩmãni da abin da aka saukar a gare mu," kuma suna kãfircẽwa da abin da ke bãyansa, alhãli kuwa, shi ne gaskiyar (da suka sani) mai gaskatawa ga abin da yake tãre da su (na Attaura) Ka ce: "To, don me kuke kashe annabãwan Allah gabãnin wannan, idan kun kasance mãsu bãyar da gaskiya?"1
Read Tafsir
Ibn Kathir (Abridged)
Although The Jews denied the Truth, They claimed to be Believers!
Allah said,
وَإِذَا قِيلَ لَهُمْ
(And when it is said to them), meaning, the Jews and the People of the Book,
ءَامِنُواْ بِمَآ أَنزَلَ اللَّهُ
(Believe in what Allah has sent down) to Muhammad , believe in and follow him,
قَالُواْ نُؤْمِنُ
…Although The Jews denied the Truth, They claimed to be Believers!
Allah said,
وَإِذَا قِيلَ لَهُمْ
(And when it is said to them), meaning, the Jews and t
…