Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
085

Al-Buruj 85:11 ان الذين امنوا وعملوا الصالحات لهم جنات تجري من تحتها الانهار ذالك الفوز الكبير ١١

85:11
إِنَّ
ٱلَّذِينَ
ءَامَنُواْ
وَعَمِلُواْ
ٱلصَّٰلِحَٰتِ
لَهُمۡ
جَنَّٰتٞ
تَجۡرِي
مِن
تَحۡتِهَا
ٱلۡأَنۡهَٰرُۚ
ذَٰلِكَ
ٱلۡفَوۡزُ
ٱلۡكَبِيرُ
١١
Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da gidãjen Aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashin gidãjen. Wancan abu fa shi ne rabo babba.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Reward of the Righteous, and the Harsh Seizing of the Disbelieving Enemies of Allah

Allah informs about His believing servants that

لَهُمْ جَنَّـتٍ تَجْرِى مِن تَحْتِهَا الأَنْهَـرُ

(for them will be Gardens under which rivers flow.) This is the opposite of what he has prepared for His enemies of F

…

The Reward of the Righteous, and the Harsh Seizing of the Disbelieving Enemies of Allah

Allah informs about His believing servants that

لَهُمْ جَنَّـتٍ
…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 85, Page 590, Juz 30

1. Inã rantsuwa da sama mai taurãrin lissafin shekara. 2. Da yinin da aka yi alkawarin zuwansa, 3. Da yini mai shaidu, da yini da ake halarta a cikinsa 4. An la'ani mutãnen rãmi. 5. Wato wuta wadda aka hura. 6. A lõkacin da suke a kan (gefen) ta a zazzaune. 7. Alhãli sũ, bisa ga abin da suke aikatãwa ga mũminai, sunã halarce. 8. Kuma ba su tuhumce su ba, fãce kawai domin sun yi ĩmãni da Allah Mabuwãyi, wanda ake gõdewa. 9. Wanda Yake shi ne da mulkin sammai da ƙasa, kuma Allah a kan kõme halarce Yake. 10. Lalle ne waɗanda suka fitini mũminai maza da mũminai mãta, sa'an nan ba su tũba ba to, sunã da azãbar Jahannama, kuma sunã da azãbar gõbara. 11. Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da gidãjen Aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashin gidãjen. Wancan abu fa shi ne rabo babba.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute