Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
015

Al-Hijr 15:39 قال رب بما اغويتني لازينن لهم في الارض ولاغوينهم اجمعين ٣٩

15:39
قَالَ
رَبِّ
بِمَآ
أَغۡوَيۡتَنِي
لَأُزَيِّنَنَّ
لَهُمۡ
فِي
ٱلۡأَرۡضِ
وَلَأُغۡوِيَنَّهُمۡ
أَجۡمَعِينَ
٣٩
Ya ce: "Yã Ubangijina! Inã rantsuwa da abin da Ka ɓatar da ni da shi, haƙĩƙa inã ƙawãta musu (rãyuwa) a cikin ƙasã kuma haƙĩƙa inã ɓatar da su gabã ɗaya."
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Threat of Iblis to tempt Mankind, and Allah's Promise of Hell for him

Allah informed about the rebellion and arrogance of Iblis, in that he said to the Lord:

بِمَآ أَغْوَيْتَنِى

(Because You misled me,) i.e., because You misled me and misguided me.

لأُزَيِّنَنَّ لَهُمْ

(I shall indeed adorn the path

…

The Threat of Iblis to tempt Mankind, and Allah's Promise of Hell for him

Allah informed about the rebellion and arrogance of Iblis, in that he said to

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 15, Page 264, Juz 14

26. Kuma lalle ne Mun halicci mutum daga ƙeƙasasshiyar lãka, daga baƙin yumɓu wanda ya canja. 27. Kuma Aljani Mun haliccẽ shi daga gabãni, daga wutar iskar zafi. 28. Kuma a lõkacin da Ubangijinka ya ce wa malã'iku: "Lalle Nĩ mai halittar wani jiki ne daga ƙẽƙasasshen yumɓu wanda ya canja." 29. "To idan Na daidaitã shi kuma Na hũra daga RũhĩNa a cikinsa, to, ku fãɗi a gare shi, kunã mãsu yin sujada." 30. Sai malã'iku suka yi sujada dukkansu gaba ɗaya. 31. Fãce Iblĩs, ya ƙi kasancẽwa daga mãsu yin sujadar. 32. Ya ce: "Yã Iblĩs mẽne ne a gare ka, ba ka kasance tãre da mãsu yin sujuda ba?" 33. Ya ce: "Ban kasance inã yin sujada ba ga mutum wanda Ka halicce shi daga bũsasshen yumɓun lãka wadda ta canja." 34. Ya ce: "To, ka fita daga gare ta, dõmin lalle kai abin jĩfa ne." 35. "Kuma lalle ne akwai la'ana a kanka har ya zuwa rãnar sakamako." 36. Ya ce: "Yã Ubangjĩna! Sai Ka yi mini jinkiri zuwa rãnar da ake tãshin su." 37. Ya ce: "To, lalle ne kanã daga waɗanda ake yi wa jinkiri." 38. "Zuwa ga Yinin Lõkacin nan sanan ne." 39. Ya ce: "Yã Ubangijina! Inã rantsuwa da abin da Ka ɓatar da ni da shi, haƙĩƙa inã ƙawãta musu (rãyuwa) a cikin ƙasã kuma haƙĩƙa inã ɓatar da su gabã ɗaya." 40. "Fãce bãyinKa daga gare su, waɗanda Ka tsarkake." 41. Ya ce: "Wannan tafarki ne a gare Ni, madaidaici." 42. "Lalle ne bãyĩNa, bã ka da ĩkõ a kansu, fãce wanda ya bĩ ka daga ɓatattu." 43. Kuma lalle Jahannama ce haƙĩƙa, ma'akawartarsu gabã ɗaya. 44. Tanã da ƙõfõfi bakwai, ga kõwace ƙõfa akwai wani juz'i daga gare su rababbe.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute