Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
015

Al-Hijr 15:71 قال هاولاء بناتي ان كنتم فاعلين ٧١

15:71
قَالَ
هَٰٓؤُلَآءِ
بَنَاتِيٓ
إِن
كُنتُمۡ
فَٰعِلِينَ
٧١
Ya ce: "Ga waɗannan, 'ya'yãna1 idan kun kasance mãsu aikatãwa ne."
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The People of the City arrive upon the Angels, thinking that they are Men

Allah tells us about how Lut's people came to him when they found out about his handsome guests, and they came happily rejoicing about them.

قَالَ إِنَّ هَـؤُلآءِ ضَيْفِى فَلاَ تَفْضَحُونِ - وَاتَّقُواْ اللَّهَ وَلاَ تُخْزُونِ

(L

…

The People of the City arrive upon the Angels, thinking that they are Men

Allah tells us about how Lut's people came to him when they found out about h

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 15, Page 266, Juz 14

61. To, a lõkacin da mazannin suka jẽ wa mutãnen Lũɗu, 62. Ya ce: "Lalle ne ku mutãne ne waɗanda ba a sani ba." 63. Suka ce: "Ã'a, mun zo maka sabõda abin da suka kasance sunã shakka a cikinsa." 64. "Kuma mun zo maka da gaskiya. Kuma lalle ne mũ, haƙĩƙa, mãsu gaskiya ne." 65. "Sai ka yi tafiya da iyãlinka, a wani yanki na dare, kuma ka bi bãyansu, kuma kada wani daga cikinku ya yi waiwaye, kuma ku bi ta inda aka aumurce ku." 66. Kuma Muka hukunta wancan al'amarin zuwa gare shi cẽwa lalle ne ƙarshen waɗancan abin yankẽwa ne a lõkacin da suke mãsu shiga Asuba. 67. Kuma mutãnen alƙaryar suka je sunã mãsu bushãra. 68. Ya ce: "Lalle ne waɗannan bãƙĩna ne, sabõda haka kada ku kunyata ni." 69. "Kuma ku bi Allah da taƙawa, kuma kada ku sanya ni a baƙin ciki." 70. Suka ce: "Ashe ba mu hana ka daga tãlikai ba?" 71. Ya ce: "Ga waɗannan, 'ya'yãna idan kun kasance mãsu aikatãwa ne." 72. Rantsuwa da rãyuwarka! Lalle ne sũ a cikin mãyensu sunã ta ɗĩmuwa. 73. Sa'an nan tsãwa ta kãma su, sunã mãsu shiga lõkacin hũdõwar rãnã. 74. Sa'an nan Muka sanya samanta ya kõma ƙasanta, kuma Muka yi ruwan duwãtsu na lãkar wuta a kansu. 75. Lalle ne a cikin wancan akwai ãyõyi ga mãsu tsõkaci da hankali. 76. Kuma lalle ne ita, haƙĩƙa sunã a gẽfen wata hanyã tabbatacciya. 77. Lalle ne a cikin wancan akwai ãyã ga mãsu ĩmãni. 78. Kuma lalle ne ma'abũta Al'aika sun kasance, haƙĩƙa, mãsu zãlunci! 79. Sai Muka yi azãbar rãmuwã a gare su, kuma lalle sũ biyun, haƙĩƙa, sunã a gẽfen wani tafarki mabayyani.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute