Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
015

Al-Hijr 15:92 فوربك لنسالنهم اجمعين ٩٢

15:92
فَوَرَبِّكَ
لَنَسۡـَٔلَنَّهُمۡ
أَجۡمَعِينَ
٩٢
To, rantsuwa da Ubangijinka!1 Haƙĩƙa, Munã tambayarsugabã ɗaya.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Messenger is a Plain Warner

Allah commanded His Prophet to tell the people:

إِنِّى أَنَا النَّذِيرُ الْمُبِينُ

(I am indeed a plain warner) coming to warn the people of a severe punishment that they will suffer if they reject him, as happened to those nations before them who disbelieved in their Me

…

The Messenger is a Plain Warner

Allah commanded His Prophet to tell the people:

إِنِّى أَنَا النَّذِيرُ الْمُبِينُ

(I am indeed a plain warner) coming to

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 15, Page 267, Juz 14

87. Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bã ka bakwai waɗan da ake maimaita karatunsu da Alƙur'ãni mai girma. 88. Kada lalle kaƙĩƙa idãnunka biyu zuwa ga abin da Muka jiyar da su dãɗi game da shi, nau'i-nau'i a gare su, kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu, kuma sassauta fikãfikanka ga mãsu ĩmãni. 89. Kuma ka ce: "Lalle nĩ nĩ ne mai gargaɗi bayyanan ne." 90. Kamar yadda Muka saukar a kan mãsu yin rantsuwa, 91. Waɗanda suka sanya Alƙur'ãni tãtsuniyõyi. 92. To, rantsuwa da Ubangijinka! Haƙĩƙa, Munã tambayarsugabã ɗaya. 93. Daga abin da suka kasance sunã aikatãwa. 94. Sai ka tsage gaskiya game da abin da ake umurnin ka kuma ka kau da kai daga masu shirki. 95. Lalle ne Mũ Mun isar maka daga mãsu izgili. 96. Waɗanda suke sanyãwar wani abin bautãwa na dabam tare da Allah, sa'an nan da sannu zã su sani. 97. Kuma lalle ne haƙĩƙa Munã sanin cẽwa lalle kai, ƙirjinka yanã yin ƙunci game da abin da suke faɗã (na izgili). 98. Sabõda haka ka yi tasbĩhi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka kasance daga mãsu sujada. 99. Kuma ka bauta wa Ubangijinka, har mutuwa ta zo maka.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute