Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
084

Al-Inshiqaq 84:4 والقت ما فيها وتخلت ٤

84:4
وَأَلۡقَتۡ
مَا
فِيهَا
وَتَخَلَّتۡ
٤
Kuma ta jẽfar da abin da yake a cikinta, tã wõfinta daga kõme.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Which was revealed in Makkah

The Prostration of Recitation in Surat Al-Inshiqaq

It is reported from Abu Salamah that while leading them in prayer, Abu Hurayrah recited,

إِذَا السَّمَآءُ انشَقَّتْ

(When the heaven is split asunder.) and he prostrated during its recitation. Then when he completed the pray

…

Which was revealed in Makkah

The Prostration of Recitation in Surat Al-Inshiqaq

It is reported from Abu Salamah that while leading them in prayer, Abu H

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 84, Page 589, Juz 30

1. Idan sama ta kẽce, 2. Ta saurari Ubangijinta, kuma aka wajabta mata yin saurãron, 3. Kuma idan ƙasã aka mĩƙe ta, 4. Kuma ta jẽfar da abin da yake a cikinta, tã wõfinta daga kõme. 5. Kuma ta saurãri Ubangijinta, aka wajabta mata yin saurãren, 6. Ya kai mutum! Lalle ne kai mai aikin wahal da kai ne zuwa ga Ubangijinka, wahala mai tsanani, To, kai mai haɗuwa da Shi ne. 7. To, amma wanda aka bai wa littãfinsa da damansa. 8. To, za a yi masa hisãbi, hisãbi mai sauƙi. 9. Kuma ya jũya zuwa ga iyãlinsa (a cikin Aljanna), yanã mai raha. 10. Kuma amma wanda aka bai wa littãfinsa, daga wajen bãyansa. 11. To, zã shi dinga kiran halaka! 12. Kuma ya shiga sa'ĩr. 13. Lale ne shi, yã kasance (a dũniya) cikin iyãlinsa yanã mai raha. 14. Lalle ne yã yi zaton bã zai kõmo ba. 15. Na'am! Lalle ne, Ubangijinsa Ya kasance Mai gani gare shi.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute