Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
017

Al-Isra 17:90 وقالوا لن نومن لك حتى تفجر لنا من الارض ينبوعا ٩٠

17:90
وَقَالُواْ
لَن
نُّؤۡمِنَ
لَكَ
حَتَّىٰ
تَفۡجُرَ
لَنَا
مِنَ
ٱلۡأَرۡضِ
يَنۢبُوعًا
٩٠
Kuma suka ce: "Bã zã mu yi ĩmãni ba dõminka sai kã ɓuɓɓugar1 da idan ruwa daga ƙasa.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Demand of Quraysh for a specific Sign, and the Rejection of that

Ibn Jarir recorded from Muhammad bin Ishaq, "An old man from among the people of Egypt who came to us forty-odd years ago told me, from `Ikrimah, from Ibn `Abbas, that `Utbah and Shaybah -- the two sons of Rabi'ah, Abu Sufyan bin Ha

…

The Demand of Quraysh for a specific Sign, and the Rejection of that

Ibn Jarir recorded from Muhammad bin Ishaq, "An old man from among the people of E

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 17, Page 291, Juz 15

89. Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun caccanza dõmin mutãne, a cikin wannan Alƙur'ãni, daga kõwane misãli sai mafi yawan mutãne suka ƙi (kõme) fãce kãfirci, 90. Kuma suka ce: "Bã zã mu yi ĩmãni ba dõminka sai kã ɓuɓɓugar da idan ruwa daga ƙasa. 91. "Kõ kuma wata gõna daga dabĩnai da inabi ta kasance a gare ka. Sa'an nan ka ɓuɓɓugar da ƙõramu a tsakãninta ɓuɓɓugarwa." 92. "Kõ kuwa ka kãyar da sama a kanmu kaɓukka kõ kuwa ka zo da Allah, da malã'iku banga-banga." 93. "Kõ kuwa wani gida na zĩnãriya ya kasance a gare ka, kõ kuwa ka tãka a cikin sama. Kuma bã zã mu yi ĩmãni ba ga tãkawarka, sai ka sassaukõ da wani littãfi a kanmu, munã karantã shi." Ka ce: "Tsarki ya tabbata ga Ubangijĩna! Ban kasance ba fãce mutum, Manzo."

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute