Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
070

Al-Ma'arij 70:17 تدعو من ادبر وتولى ١٧

70:17
تَدۡعُواْ
مَنۡ
أَدۡبَرَ
وَتَوَلَّىٰ
١٧
Tanã kiran wanda ya jũya bãya (daga addini) kuma ya kau da kai.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Terrors of the Day of Judgement

Allah says that the torment will befall the disbelievers.

يَوْمَ تَكُونُ السَّمَآءُ كَالْمُهْلِ

(The Day that the sky will be like the Al-Muhl.) Ibn `Abbas, Mujahid, `Ata, Sa`id bin Jubayr, `Ikrimah, As-Suddi and others have all said, "Like the residue of oil."

وَتَكُونُ
…

Terrors of the Day of Judgement

Allah says that the torment will befall the disbelievers.

يَوْمَ تَكُونُ السَّمَآءُ كَالْمُهْلِ

(The Day that the sky wi

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 70, Page 569, Juz 29

1. Wani mai tambaya yã yi tambaya game da azãba, mai aukuwa. 2. Ga kãfirai, bã ta da mai tunkuɗẽwa. 3. Daga Allah Mai matãkala. 4. Malã'iku da Ruhi (Jibrila) sunã tãkãwa zuwa gare Shi, a cikin yini wanda gwargwadonsa, shẽkara dubu hamsin ne. 5. Sabõda haka, ka yi haƙuri, haƙuri mai kyãwo. 6. Lalle ne su, sunã ganin ta mai nĩsa. 7. Kuma Mu, Muna ganin ta a kusa. 8. Rãnar da sama zã ta kasance kamar narkakkar azurfa. 9. Kuma duwãtsu su zama kamar saɓin sũfi. 10. Kuma abõki bã ya tambayar inda wani abõki yake. 11. Ana sanya su, su gajũna, mai laifi na gũrin dã zai iya yin fansa, daga azãbar rãnar nan, da ɗiyansa, 12. Da matarsa da ɗan'uwansa. 13. Da danginsa, mãsu tattarã shi. 14. Da wanda ke a cikin dũniya duka gabã ɗaya, sa'an nan fansar, ta tsĩrar da shi. 15. A'aha! Lalle ne fa, ita ce Lazã, 16. Mai twãle fãtar goshi. 17. Tanã kiran wanda ya jũya bãya (daga addini) kuma ya kau da kai. 18. Ya tãra (dũkiya), kuma ya sanya ta a cikin jaka.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute