Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
070

Al-Ma'arij 70:32 والذين هم لاماناتهم وعهدهم راعون ٣٢

70:32
وَٱلَّذِينَ
هُمۡ
لِأَمَٰنَٰتِهِمۡ
وَعَهۡدِهِمۡ
رَٰعُونَ
٣٢
Kuma da waɗannan da suke ga amãnõninsu da alkawarinsu mãsu tsarẽwa ne.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Man is Impatient Allah informs about man and his inclination to corrupt his behavior.

Allah says,

إِنَّ الإِنسَـنَ خُلِقَ هَلُوعاً

(Verily, man was created very impatient;) Then, Allah explains this statement by saying,

إِذَا مَسَّهُ الشَّرُّ جَزُوعاً

(Apprehensive when evil touches him;) meaning, whenev

…

Man is Impatient Allah informs about man and his inclination to corrupt his behavior.

Allah says,

إِنَّ الإِنسَـنَ خُلِقَ هَلُوعاً

(Verily, man was creat

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 70, Page 569, Juz 29

19. Lalle ne mutum an halitta shi mai ciwon kwaɗayi. 20. Idan sharri ya shãfe shi, ya kãsa haƙuri. 21. Kuma idan alhẽri ya shãfe shi, ya yi rõwa. 22. Sai mãsu yin salla, 23. Waɗanda suke, a kan sallarsu, su, mãsu dawwama ne. 24. Kuma waɗanda a cikin dũkiyarsu, akwai wani haƙƙi sananne. 25. Ga (matalauci) mai rõƙo da wanda aka hanã wa roƙon. 26. Da waɗannan da ke gaskata rãnar sakamako. 27. Da waɗannan sabõda azãbar Ubangijinsu, suna jin tsõro. 28. Lalle ne, azãbar Ubangijinsu bã wadda ake iya amincẽwaba ce. 29. Da waɗanda suke, ga farjojinsu, mãsu tsarewa ne. 30. Sai fa a kan matan aurensu da abin da hannayensu na dãma suka mallaka. To lalle ne sũkam ba waɗanda ake zargi ba ne. 31. To, duk wanda ya nẽmi abin da yake a bayan wannan, to, waɗancan sũ ne mãsu ƙetare iyãka. 32. Kuma da waɗannan da suke ga amãnõninsu da alkawarinsu mãsu tsarẽwa ne. 33. Kuma da waɗanda suke, ga shaidarsu, mãsu dãgẽwa ne. 34. Kuma waɗanda suke, a kan sallarsu, mãsu tsarẽwa ne. 35. Waɗannan, a cikin gidãjen Aljanna, waɗanda ake girmamãwa ne

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute