Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
070

Al-Ma'arij 70:39 كلا انا خلقناهم مما يعلمون ٣٩

70:39
كـَلَّآۖ
إِنَّا
خَلَقۡنَٰهُم
مِّمَّا
يَعۡلَمُونَ
٣٩
A'aha! Lalle Mũ, Mun halitta su, daga abin da suka sani.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Rebuke of the Disbelievers and the Threat against Them

Allah rebukes the disbelievers who, in the time of the Prophet , saw him and the guidance Allah sent him with. They witnessed the magnificent miracles Allah aided him with. Then, after all of this they fled from him and separated themselves f

…

The Rebuke of the Disbelievers and the Threat against Them

Allah rebukes the disbelievers who, in the time of the Prophet , saw him and the guidance Al

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 70, Page 569, Juz 29

36. Mẽ yã sãmi waɗanda suka kãfirta, a wajenka, sunã gaugãwar (gudu). 37. Daga jihar dãma, kuma daga jihar hagu, jama'a-jama'a! 38. Shin kõwane mutum daga cikinsu yana nẽman a shigar da shi a Aljannar ni'ima ne (ba da wani aiki ba)? 39. A'aha! Lalle Mũ, Mun halitta su, daga abin da suka sani. 40. Sabõda haka ba sai Na yi rantsuwa da Ubangijin wurãren ɓullõwar rãna da wurãren fãɗuwarta ba, lalle Mũ, Mãsu iyãwa ne. 41. Ga Mu musanya waɗanda suke mafi alhẽri, daga gare su. Kuma ba Mu kasance waɗanda ake rinjãya ba. 42. Sabõda haka ka bar su, su dulmuya, kuma su yi wãsã, har su haɗu da rãnarsu wadda ake yi musu alkawari (da ita). 43. Rãnar da suke fitowa daga kaburbura da gaugãwa, kamar sũ, zuwa ga wata kafaffiyar (tuta), suke yin gaugãwa. 44. Maƙaskanta ga idanunsu, wani walakanci yana rufe su. wannan shi ne yinin da suka kasance ana yi musa alkawari (a kansa.)

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute