Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
074

Al-Muddaththir 74:16 كلا انه كان لاياتنا عنيدا ١٦

74:16
كـَلَّآۖ
إِنَّهُۥ
كَانَ
لِأٓيَٰتِنَا
عَنِيدٗا
١٦
Faufau! Lalle ne, shĩ yã kasance, ga ãyõyin Mu, mai tsaurin kai.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

A Threat for Whoever claims that the Qur'an is Magic

Allah threatens this wicked person whom He has favored with the blessings of this world, yet he is ungrateful for the blessings of Allah and he meets them with disbelief (in Allah) and rejection of His Ayat. He invents lies against Allah's Ayat and

…

A Threat for Whoever claims that the Qur'an is Magic

Allah threatens this wicked person whom He has favored with the blessings of this world, yet he is

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 74, Page 575, Juz 29

8. To, idan aka yi bũsa a cikin ƙaho. 9. To, wannan, a rãnar nan, yini ne mai wuya 10. A kan kãfirai, bã mai sauƙi ba ne. 11. Ka bar Ni da wanda Na halitta, yana shi kaɗai, 12. Kuma Na sanya masa dũkiya shimfiɗaɗɗiya 13. Da ɗiyã halartattu, 14. Kuma Na shimfiɗa? masa kõme shimfiɗãwa. 15. Sa'an nan, yanã kwaɗayin in yi masa ƙãri! 16. Faufau! Lalle ne, shĩ yã kasance, ga ãyõyin Mu, mai tsaurin kai. 17. Zã Ni kallafa masa wahala mai hauhawa. 18. Lalle ne, Shi, yã yi tunãni, kuma yã ƙaddara (abin da zai faɗã game da Alƙur'ãni) 19. Sabõda haka, aka la'ane shi, kamar yadda ya ƙaddara. 20. Sa'an nan, aka la'ane shi kamar yadda ya ƙaddara. 21. Sa'an nan, ya yi tunãni 22. Sa'an nan, ya gintse huska? kuma ya yi murtuk. 23. Sa'an nan, ya jũya bãya, kuma ya bunƙãsa, 24. Sai ya ce: "Wannan abu dai bã kõme ba ne fãce wani sihiri, wanda aka ruwaito." 25. "Wannan maganar mutum dai ce." 26. Zã Ni ƙõna shi da Saƙar. 27. Kuma mẽ ya sanar da kai abin da akẽ cẽwa Saƙar! 28. Bã ta ragẽwa, kuma bã ta bari. 29. Mai nãcẽwa ga jiki ce (da (ƙũna). 30. A kanta akwai (matsara) gõma shã tara. 31. Kuma ba Mu sanya ma'abũta wutã (wãto matsaranta) ba, fãce malã'iku, kuma ba Mu sanya adadinsu (gõma sha tara) ba, fãce dõmin fitina ga waɗanda suka kãfirta domin waɗanda aka bai wa littãfi su sãmi yaƙĩni kuma waɗanda suka yi ĩmãni su ƙãra ĩmãni, kuma waɗanda aka bai wa littãfi da mũminai bã zã su yi shakka ba, kuma domin wa ɗanda a cikin zukatansu akwai wata cuta da kãfirai su ce: "Mẽ Allah Yake nufi da wannan, ya kasance misãli?" Haka dai Allah ke ɓatar da wanda Ya so, kuma Ya shiryar da wanda ya so. Kuma bãbu wanda ya san mayãƙan Ubangijinka fãce Shi, kuma ita (wutar) ba ta kasance ba fãce wata tunãtarwa ce ga mutum.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute