Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
023

Al-Mu'minun 23:54 فذرهم في غمرتهم حتى حين ٥٤

23:54
فَذَرۡهُمۡ
فِي
غَمۡرَتِهِمۡ
حَتَّىٰ
حِينٍ
٥٤
To, ka bar su a cikin ɓatarsu har a wani lõkaci.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Command to eat Lawful Food and to do Righteous Deeds

Allah commands His servants and Messengers, peace be upon them all, to eat lawful food and do righteous deeds, which indicates that eating what is lawful helps one to do righteous deeds. The Prophets, peace be upon them, did this in the most pe

…

The Command to eat Lawful Food and to do Righteous Deeds

Allah commands His servants and Messengers, peace be upon them all, to eat lawful food and do

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 23, Page 345, Juz 18

51. Yã ku Manzanni! Ku ci daga abũbuwa mãsu dãɗi kuma ku aikata aikin ƙwarai. Lalle Nĩga abin da kuke aikatãwa, Masani ne. 52. Kuma lalle ne, wannan al'ummarku ce, al'umma guda, kuma Nĩ, Ubangijinku ne, sai ku bĩ Ni da taƙawa. 53. Sai (al'ummar) suka yanyanke al'amarinsu a tsakãninsu guntu-guntu, kõwace ƙungiya sunã mãsu farin ciki da abin da yake a gare su. 54. To, ka bar su a cikin ɓatarsu har a wani lõkaci. 55. Shin, sunã zaton cẽwa abin da Muke taimakon su da shi daga dũkiya da ɗiya, 56. Munã yi musu gaggãwa ne a cikin alhẽrõri? 57. Lalle ne waɗanda suke mãsu sauna sabo da tsõron Ubangijinsu, 58. Da waɗanda suke, game da ãyõyin Ubangijinsu sunã ĩmãni, 59. Da waɗanda suke game da Ubangijinsu bã su yin shirki, 60. Da waɗanda ke bãyar da abin da suka bãyar, alhãli kuwa zukãtansu sunã tsõrace dõmin sunã kõmãwa zuwa ga Ubangijinsu, 61. Waɗancan sunã gaggãwar tsẽre a cikin ayyukan alhẽri, alhãli kuwa sunã mãsu tsẽrẽwa zuwa gare su (ayyukan alhẽri).

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute