Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
083

Al-Mutaffifin 83:3 واذا كالوهم او وزنوهم يخسرون ٣

83:3
وَإِذَا
كَالُوهُمۡ
أَو
وَّزَنُوهُمۡ
يُخۡسِرُونَ
٣
Kuma idan sun auna musu da zakka1 ko da sikẽli, suna ragẽwa
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Which was revealed in Al-Madinah

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَـنِ الرَّحِيمِ

In the Name of Allah, the Most Gracious, the Most Merciful.

Increasing and decreasing in the Measure and Weight will be a Cause for Regret and Loss

An-Nasa'i and Ibn Majah both recorded from Ibn `Abbas that he said, "When the Prophe

…

Which was revealed in Al-Madinah

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَـنِ الرَّحِيمِ

In the Name of Allah, the Most Gracious, the Most Merciful.

Increasing and decrea

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 83, Page 587, Juz 30

1. Bone ya tabbata ga mãsu naƙƙasãwa. 2. Waɗanda suke idan suka auna daga mutãne suna cika mũdu. 3. Kuma idan sun auna musu da zakka ko da sikẽli, suna ragẽwa 4. Ashe! Waɗancan bã su tabbata cẽwa lalle sũ, ana tãyar da su ba? 5. Domin yini mai girma. 6. Yinin da mutãne ke tãshi zuwa ga Ubangijin halitta? 7. Haƙĩƙa lalle ne littãfin fãjirai dãhir, yana a cikin Sijjĩn. 8. Kuma, mẽ ya sanar da kai abin da akẽ cẽ wa Sijjĩn? 9. Wani ittãfi ne rubũtacce. 10. Bone yã tabbata a rãnar nan ga mãsu ƙaryatãwa. 11. Waɗanda suke ƙaryatãwa game da rãnar sakamako. 12. Babũ mai ƙaryatãwa gare shi fãce dukan mai ƙẽtare haddi mai yawan zunubi. 13. Idan ana karãtun ãyõyinmu, a kansa, sai ya ce: tãtsũniyõyin mutãnen farko ne. 14. A'aha! Bã haka ba, abin da suka kasance suna aikatãwa dai, yã yi tsãtsa a cikin zukãtãnsu. 15. A'aha! Haƙĩƙa, lalle ne sũ daga Ubangijinsu, rãnar nan, waɗanda ake shãmakancẽwa ne. 16. Sa'an nan, lalle ne, sũ mãsu shiga cikin Jahĩm ne. 17. Sa'an nan a ce: "Wannan shi ne abin da kuka kasance kuna ƙaryatãwa game da shi."

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute