Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
073

Al-Muzzammil 73:13 وطعاما ذا غصة وعذابا اليما ١٣

73:13
وَطَعَامٗا
ذَا
غُصَّةٖ
وَعَذَابًا
أَلِيمٗا
١٣
Da wani abinci mai mãƙara da azãba mai raɗaɗi.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Command to be Patient with the Harms of the Disbelievers and a Discussion of what They will rece

Allah commands His Messenger to be patient with what the foolish who reject him among his people say. Allah also commands him to keep away from them in a nice way. This means in a way that is not blam

…

The Command to be Patient with the Harms of the Disbelievers and a Discussion of what They will rece

Allah commands His Messenger to be patient with wh

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 73, Page 574, Juz 29

10. Kuma ka yi haƙuri ga abin da suke faɗã, kuma ka ƙaurace musu, ƙauracẽwa mai kyãwo. 11. Kuma ka bar Ni da mãsu ƙaryatãwa, mawadãta, kuma ka jinkirta musu kaɗan. 12. Lalle ne, a wurin Mu, akwai wasu marũruwa mãsu nauyi da Jahĩm. 13. Da wani abinci mai mãƙara da azãba mai raɗaɗi. 14. Rãnar da ƙasa ke raurawa, da duwãtsu kuma duwãtsu su kasance tudun rairayi mai malãlã. 15. Lalle ne, Mũ. Mun aika zuwa gare ku, wani Manzo mai shaida a kanku, kamar yadda Muka aika wani Manzo zuwaga Fir'auna, 16. Sai Fir'auna ya saɓa wa Manzon, saboda haka Muka kãma shi kãmu mai tsanani. 17. To, yãya, idan kun kãfirta, zã ku kãre (azabar) wani yini mai mayar da yãra (tsofaffi) mãsu hurhura. 18. Sama za ta tsãge a cikinsa, wa'adinsa yã kasance mai aukuwa. 19. Lalle ne, wannan wata tunãtarwa ce, sai dai wanda ya so, ya kãma hanyar ƙwarai zuwa ga Ubangijinsa.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute