Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
068

Al-Qalam 68:32 عسى ربنا ان يبدلنا خيرا منها انا الى ربنا راغبون ٣٢

68:32
عَسَىٰ
رَبُّنَآ
أَن
يُبۡدِلَنَا
خَيۡرٗا
مِّنۡهَآ
إِنَّآ
إِلَىٰ
رَبِّنَا
رَٰغِبُونَ
٣٢
"Mai yiwuwa ne Ubangijinmu Ya musanya mana da wani abu da yã fi ta. Lalle, mũ (ba mu yanke ƙauna ba) zuwa ga Ubangijinmu, mãsu kwaɗayi ne."
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

A Parable of the Removal of the Earnings of the Disbelievers

This is a parable that Allah made of the behavior of the Quraysh disbelievers with the great mercy, and tremendous favors He granted them. The mercy and favor of sending of Muhammad ﷺ to them. But they met him with denial, rejection and opp

…

A Parable of the Removal of the Earnings of the Disbelievers

This is a parable that Allah made of the behavior of the Quraysh disbelievers with the gre

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 68, Page 565, Juz 29

17. Lalle Mun jarrabe su kamar yadda Muka jarrabi mãsu gonar lambu, a lokacin da suka yi rantsuwa, wai lalle zã su girbe amfãninta, suna mãsu asubanci. 18. Kuma (suka yi niyya), bã su kõ tõgẽwa. 19. Wani mai kẽwayãwa daga Ubangijinka ya kẽwayã a kanta, (ya ƙone ta,) alhãli sunã barci. 20. Sai ta wãyi gari (baƙa ƙirin) kamar dare. 21. Sai suka kirãyi jũna, sunã mãsu yin asubanci. 22. Cẽwa ku yi sammakõ ga amfãnin gõnarku, idan kun kasance mãsu girbewa. 23. Sai suka tafi sunã shãwara a ɓõye (sunã cẽwa). 24. "Lalle kada wani miskĩni ya shigar muku ita a yau!" 25. Kuma suka yi sammako akan (niyyar) rõwa, matuƙar iyãwarsu. 26. Lõkacin da suka gan ta, sai suka ce: "Lalle, mun saki hanya (mun ɓace)!" 27. "Ba haka ba, mũ dai, an hana mu ne." 28. Mafificinsu (hankali) ya ce: "Ban gaya muku ba, yã kamata ku tsarkake Allah?" 29. Suka ce: "Tsarki ya tabbata ga Ubangijinmu! Lalle, mu mun kasance azzãlumai." 30. Sai suka fuskanci jũna, sunã zargin kansu. 31. Suka ce: "Kaitonmu! Lalle, mũ ne muka kasance mãsu ƙẽtare iyãka." 32. "Mai yiwuwa ne Ubangijinmu Ya musanya mana da wani abu da yã fi ta. Lalle, mũ (ba mu yanke ƙauna ba) zuwa ga Ubangijinmu, mãsu kwaɗayi ne." 33. Haka dai azãbar take, kuma lalle ne azãbar Lãhira ta fi girma, in da sun kasance zã su iya gãnẽwã.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute