Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
068

Al-Qalam 68:7 ان ربك هو اعلم بمن ضل عن سبيله وهو اعلم بالمهتدين ٧

68:7
إِنَّ
رَبَّكَ
هُوَ
أَعۡلَمُ
بِمَن
ضَلَّ
عَن
سَبِيلِهِۦ
وَهُوَ
أَعۡلَمُ
بِٱلۡمُهۡتَدِينَ
٧
Lalle Ubangijinka Shi ne Mafi sani ga wanda ya ɓace daga tafarkin Sa. Kuma Shi ne Mafi sani ga mãsu shiryuwa.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Which was revealed in Makkah

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَـنِ الرَّحِيمِ

In the Name of Allah, the Most Gracious, the Most Merciful.

ن

(Nun), is like Allah's saying,

ص

(Sad), and Allah's saying,

ق

(Qaf), and similar to them from the individual letters that appear at the beginning of Qur'anic chapters. This has b

…

Which was revealed in Makkah

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَـنِ الرَّحِيمِ

In the Name of Allah, the Most Gracious, the Most Merciful.

ن

(Nun), is like Allah's s

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 68, Page 564, Juz 29

1. Ñ. Na rantse da alƙalami da abin da (marubũta) suke rubũtãwa. 2. Kai, sabõda ni'imar Ubangijinka, bã mahaukaci kake ba. 3. Kuma, lalle, haƙĩƙa kanã da lãdar da bã ta yankewa. 4. Kuma, lalle haƙiƙa kana a kan hãlãyen kirki, manya. 5. Don haka, zã ka gani, sũ kuma zã su gani. 6. Ga wanenku haukã take. 7. Lalle Ubangijinka Shi ne Mafi sani ga wanda ya ɓace daga tafarkin Sa. Kuma Shi ne Mafi sani ga mãsu shiryuwa. 8. Saboda haka kada ka bi mãsu ƙaryatãwa. 9. Sunã fatar ka sassauta, su kuma sũ sassauta. 10. Kada ka bi dukkan mai yawan rantsuwa, walãkantacce. 11. Mai zunɗe, mai yãwo da gulma. 12. Mai hana alhẽri mai zãlunci, mai zunubi. 13. Mai girman kai, bãyan haka kuma la'ĩmi (bã ya son alhẽri). 14. Sabõda yã kasance mai dũkiya da ɗiya. 15. Idan ana karanta masa ãyõyin Mu, sai ya ce: "Tatsũniyõyin mutãnen farko ne." 16. Zã Mu yi masa alãma a kan hanci.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute