Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
054

Al-Qamar 54:51 ولقد اهلكنا اشياعكم فهل من مدكر ٥١

54:51
وَلَقَدۡ
أَهۡلَكۡنَآ
أَشۡيَاعَكُمۡ
فَهَلۡ
مِن
مُّدَّكِرٖ
٥١
Kuma lalle ne haƙĩƙa, Mun halaka irin gayyarku. To, shin, akwai mai tunãni?
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Destination of the Criminals

Allah the Exalted states that the criminals are misguided away from the truth and engulfed in confusion, because of the doubts and uncertainty they are in. This description befits every disbeliever and innovator of all types and forms of sects. Allah the Exalted said,

…

The Destination of the Criminals

Allah the Exalted states that the criminals are misguided away from the truth and engulfed in confusion, because of th

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 54, Page 531, Juz 27

41. Kuma lalle, haƙĩƙa, gargaɗin ya jẽ wa mabiyan Fir'auna. 42. Sun ƙaryata game da ãyõyin Mu, dukansu sai Muka kãma su, irin kãmun Mabuwãyi, Mai ĩkon yi. 43. Shin, kãfiranku ne mafi alhẽri daga waɗancan, ko kuwa kunã da wata barã'a a cikin littattafai? 44. Kõ zã su ce: "Mũ duka mãsu haɗa ƙarfi ne dõmin cin nasara?" 45. Zã a karya tãron, kuma su jũya bãya dõmin gudu. 46. Ã'a, Sã'a ita cẽ lõkacin wa'adinsu, kuma Sã'ar tã fi tsananin masĩfa, kuma ta fiɗãci. 47. Lalle ne, mãsu laifi sunã a cikin ɓata da hauka. 48. Rãnar da zã a jã su a cikin wuta a kan fuskõkinsu. "Ku ɗanɗani shãfar wutar Saƙar." 49. Lalle Mũ, kõwane irin abu Mun halitta shi a kan tsãri. 50. Kuma umurnin Mu bai zamo ba fãce da kalma ɗaya, kamar walƙãwar ido. 51. Kuma lalle ne haƙĩƙa, Mun halaka irin gayyarku. To, shin, akwai mai tunãni? 52. Kuma kõwane abu, da suka aikata shi, yanã a cikin littattafai. 53. Kuma dukkan ƙarami da babba, rubutacce ne. 54. Lalle mãsu taƙawa sunã a cikin gidãjen Aljanna da kõguna. 55. A cikin mazaunin gaskiya, wurin Mai ikon yi, Mai iya zartaswa.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute