Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
056

Al-Waqi'ah 56:41 واصحاب الشمال ما اصحاب الشمال ٤١

56:41
وَأَصۡحَٰبُ
ٱلشِّمَالِ
مَآ
أَصۡحَٰبُ
ٱلشِّمَالِ
٤١
Mazõwa hagu, Mẽne ne mazõwa hagu?
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Those on the Left and Their Recompense

After Allah mentioned the condition of those on the right hand, He then mentioned the condition of those on the left hand,

وَأَصْحَـبُ الشِّمَالِ مَآ أَصْحَـبُ الشِّمَالِ

(And those on the left How will be those on the left) meaning, `What is the condition of tho

…

Those on the Left and Their Recompense

After Allah mentioned the condition of those on the right hand, He then mentioned the condition of those on the

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 56, Page 535, Juz 27

41. Mazõwa hagu, Mẽne ne mazõwa hagu? 42. Sunã a cikin wata iskar zãfi da wani ruwan zãfi. 43. Da wata inuwa ta hayãƙi mai baƙi. 44. Bã mai sanyi ba, kuma bã mai wata ni'ima ba. 45. Lalle sũ, sun kasance a gabãnin wannan waɗanda aka jiyar dãɗi. 46. Kuma sun kasance sunã dõgẽwa a kan mummũnan zunubi mai girma. 47. Kuma sun kasance sunã cẽwa: "Shin idan mun mutukuma muko kasance turɓãya da ƙasũsuwa shin lalle mũ waɗanda zã a kõma rãyarwa ne haƙĩƙatan?" 48. "Shin, kuma da ubanninmu na farko?" 49. Ka ce: "Lalle mutãnen farko da na ƙarshe." 50. "Tabbas, waɗanda ake tãrãwa ne a cikin wani yini sananne." 51. "Sa'an nan lalle ku, ya kũ ɓatattu, mãsu ƙaryatãwa!" 52. "Lalle mãsu cĩ ne daga wata itãciya ta zaƙƙum (ɗanyen wutã)." 53. "Har za ku zama mãsu cika cikunna daga gare ta." 54. "Sa'an nan kuma mãsu shã ne, a kan wannan abin cin, daga ruwan zãfi." 55. "Ku zama mãsu shã irin shan rãƙuma mãsu ƙishirwa." 56. Wannan ita ce liyãfarsu a rãnar sakamako.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute