Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
056

Al-Waqi'ah 56:83 فلولا اذا بلغت الحلقوم ٨٣

56:83
فَلَوۡلَآ
إِذَا
بَلَغَتِ
ٱلۡحُلۡقُومَ
٨٣
To, don me idan rai ya kai ga maƙõshi? (Kusa da mutuwa).
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

When the Soul reaches the Throat at the Time of Death, it cannot be brought back; this proves Reckon

Allah the Exalted said,

فَلَوْلاَ إِذَا بَلَغَتِ

(Then why do you not (intervene) when it reaches), in reference to the soul,

الْحُلْقُومَ

(Al-Hulqum), i.e., the throat, at the time of death. Allah the Ex

…

When the Soul reaches the Throat at the Time of Death, it cannot be brought back; this proves Reckon

Allah the Exalted said,

فَلَوْلاَ إِذَا بَلَغَتِ

(Th

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 56, Page 537, Juz 27

75. To, bã sai Na yi rantsuwa ba da lõkutan fãɗuwar taurãri. 76. Kuma lalle ne' haƙĩƙa, rantsuwa ce mai girma, dã kun sani. 77. Lalle shi (wannan littãfi), haƙĩƙa, abin karantãwa ne mai daraja. 78. A cikin wani littafi tsararre. 79. Bãbu mai shãfa shi fãce waɗanda aka tsarkake. 80. Wanda aka saukar ne daga Ubangijin halitta. 81. Shin, to, wannan lãbãrin ne kuke mãsu wulãkantãwa? 82. Kuma kunã sanya arzikinku (game da shi) lalle kũ, ku ƙaryata (shi)? 83. To, don me idan rai ya kai ga maƙõshi? (Kusa da mutuwa). 84. Alhãli kuwa kũ, a lõklcin nan, kunã kallo. 85. Kuma Mũ ne mafi kusanta gare shi daga gare ku, to, amma kũ bã ku gani. 86. To, don me in dai kun kasance bã waɗanda zã a yi wa sakamako ba? 87. Ku mayar da shi (cikin jikinsa) har idan kun kasance mãsu gaskiya. 88. To, amma idan (mai mutuwar) ya kasance daga makusanta, 89. Sai hũtawa da kyakkyawan abinci da Aljannar ni'ima. 90. Kuma amma idan ya kasance daga mazõwa dãma, 91. Sai (a ce masa) aminci ya tabbata a gare ka daga mazõwa dãma. 92. Kuma amma idan ya kasance daga mãsu ƙaryatãwar, ɓatattun, 93. Sai wata liyãfa ta ruwan zãfi. 94. Da ƙõnuwa da Jahĩm, 95. Lalle wannan, haƙĩƙa, ita ce gaskiya ta yaƙĩni. 96. Sabõda haka, ka tsarkake sũnan Ubangijinka, Mai karimci.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute