Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
003

Ali 'Imran 3:55 اذ قال الله يا عيسى اني متوفيك ورافعك الي ومطهرك من الذين كفروا وجاعل الذين اتبعوك فوق الذين كفروا الى يوم القيامة ثم الي مرجعكم فاحكم بينكم فيما كنتم فيه تختلفون ٥٥

3:55
إِذۡ
قَالَ
ٱللَّهُ
يَٰعِيسَىٰٓ
إِنِّي
مُتَوَفِّيكَ
وَرَافِعُكَ
إِلَيَّ
وَمُطَهِّرُكَ
مِنَ
ٱلَّذِينَ
كَفَرُواْ
وَجَاعِلُ
ٱلَّذِينَ
ٱتَّبَعُوكَ
فَوۡقَ
ٱلَّذِينَ
كَفَرُوٓاْ
إِلَىٰ
يَوۡمِ
ٱلۡقِيَٰمَةِۖ
ثُمَّ
إِلَيَّ
مَرۡجِعُكُمۡ
فَأَحۡكُمُ
بَيۡنَكُمۡ
فِيمَا
كُنتُمۡ
فِيهِ
تَخۡتَلِفُونَ
٥٥
A lõkacin da Ubangiji Ya ce: "Ya Ĩsa! Lalle NĨ Mai karɓar ranka ne, kuma Mai ɗauke ka ne zuwa gare Ni, kuma Mai tsarkake ka daga waɗanda suka kãfirta, kuma Mai sanya waɗanda suka bĩ ka a bisa waɗanda suka kãfirta har Rãnar ¡iyãma. Sa'an nan kuma zuwa gare Ni makõmarku take, sa'an nan in yi hukunci a tsakãninku, a cikin abin da kuka kasance kuna sãɓã wa jũna.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Meaning of `Take You

Allah said,

إِنِّي مُتَوَفِّيكَ وَرَافِعُكَ إِلَىَّ

(I will take you and raise you to Myself) while you are asleep. Allah said in a similar Ayat,

وَهُوَ الَّذِى يَتَوَفَّـكُم بِالَّيْلِ

(It is He Who takes your souls by night (when you are asleep).) 6:60, and,

اللَّهُ يَتَوَفَّى الاٌّ

…

Meaning of `Take You

Allah said,

إِنِّي مُتَوَفِّيكَ وَرَافِعُكَ إِلَىَّ

(I will take you and raise you to Myself) while you are asleep. Allah said in a

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 3, Page 57, Juz 3

55. A lõkacin da Ubangiji Ya ce: "Ya Ĩsa! Lalle NĨ Mai karɓar ranka ne, kuma Mai ɗauke ka ne zuwa gare Ni, kuma Mai tsarkake ka daga waɗanda suka kãfirta, kuma Mai sanya waɗanda suka bĩ ka a bisa waɗanda suka kãfirta har Rãnar ¡iyãma. Sa'an nan kuma zuwa gare Ni makõmarku take, sa'an nan in yi hukunci a tsakãninku, a cikin abin da kuka kasance kuna sãɓã wa jũna. 56. "To, amma waɗanda suka kãfirta sai In azabta su da azãba mai tsanani, a cikin dũniya da Lãhira, kuma bã su da wasu mãsu taimako. 57. Kuma amma waɗan da suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sai (Allah) Ya cikã musu ijãrõrinsu. Kuma Allah bã Ya son Azzãlumai.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute