Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
003

Ali 'Imran 3:58 ذالك نتلوه عليك من الايات والذكر الحكيم ٥٨

3:58
ذَٰلِكَ
نَتۡلُوهُ
عَلَيۡكَ
مِنَ
ٱلۡأٓيَٰتِ
وَٱلذِّكۡرِ
ٱلۡحَكِيمِ
٥٨
"Wan nan Muna karanta shi a gare ka (Muhammad) daga ãyõyi, da Tunatarwa mai hikima (Alƙur'ãni)."
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Meaning of `Take You

Allah said,

إِنِّي مُتَوَفِّيكَ وَرَافِعُكَ إِلَىَّ

(I will take you and raise you to Myself) while you are asleep. Allah said in a similar Ayat,

وَهُوَ الَّذِى يَتَوَفَّـكُم بِالَّيْلِ

(It is He Who takes your souls by night (when you are asleep).) 6:60, and,

اللَّهُ يَتَوَفَّى الاٌّ

…

Meaning of `Take You

Allah said,

إِنِّي مُتَوَفِّيكَ وَرَافِعُكَ إِلَىَّ

(I will take you and raise you to Myself) while you are asleep. Allah said in a

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 3, Page 57, Juz 3

58. "Wan nan Muna karanta shi a gare ka (Muhammad) daga ãyõyi, da Tunatarwa mai hikima (Alƙur'ãni)." 59. Lalle ne misãlin Ĩsã a wurin Allah kamar misãlin Ãdama ne, (Allah) Yã halitta shi daga turɓãya, sa'an nan kuma Ya ce masa: "Ka kasance: "Sai yana kasancewa. 60. Gaskiya daga Ubangijinka take sabõda haka kada ka kasance daga mãsu shakka. 61. To, wanda ya yi musu da kai a cikinsa, a bãyan abin da ya zo maka daga ilmi, to ka ce: "Ku zo mu kirãyi, 'yã'yanmu da 'yã'yanku da mãtan mu da mãtanku da kanmu da kanku sa'an nan kuma mu ƙanƙantar da kai sa'an nan kuma mu sanya la'anar, Allah a kan maƙaryata." 62. Lalle ne wannan, haƙĩƙa, shi ne lãbãri tabbatacce, kuma bãbu wani abin bautawa fãce Allah, kuma lalle ne, Allah, haƙĩƙa, Shi ne Mabuwãyi Mai hikima. 63. To, idan sun jũya bãya, to, lalle Allah Masani ne ga maɓannata.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute