Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
003

Ali 'Imran 3:76 بلى من اوفى بعهده واتقى فان الله يحب المتقين ٧٦

3:76
بَلَىٰۚ
مَنۡ
أَوۡفَىٰ
بِعَهۡدِهِۦ
وَٱتَّقَىٰ
فَإِنَّ
ٱللَّهَ
يُحِبُّ
ٱلۡمُتَّقِينَ
٧٦
Na'am! Wanda duk ya cika alkawarinsa, kuma ya yi taƙawa, to, lalle ne Allah yana son mãsu jin Tsoronsa.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

How Trustworthy Are the Jews

Allah states that there are deceitful people among the Jews. He also warns the faithful against being deceived by them, because some of them,

مَنْ إِن تَأْمَنْهُ بِقِنْطَارٍ

(if entrusted with a Qintar (a great amount)) of money,

يُؤَدِّهِ إِلَيْكَ

(will readily pay it back;)

…

How Trustworthy Are the Jews

Allah states that there are deceitful people among the Jews. He also warns the faithful against being deceived by them, be

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 3, Page 59, Juz 3

75. Kuma daga Mutãnen Littãfi akwai wanda yake idan ka bã shi amãnar kinɗãri, zai bãyar da shi gare ka, kuma daga gare su akwai wanda idan ka bã shi amãnar dĩnari, bã zai bãyar da shi gare ka ba, fãce idan kã dawwama a kansa kanã tsaye. Wannan kuwa, dõmin lalle ne sũ sun ce, "Bãbu laifi a kanmu a cikin Ummiyyai." Suna faɗar ƙarya ga Allah, alhãli kuwa suna sane. 76. Na'am! Wanda duk ya cika alkawarinsa, kuma ya yi taƙawa, to, lalle ne Allah yana son mãsu jin Tsoronsa. 77. Lalle ne waɗanda suke sayen 'yan tamani kaɗan da alkawarin Allah da rantsuwõyinsu, waɗannan bãbu wani rabo a gare su a Lãhira, Kuma Allah bã Ya yin magana da su, kuma bã Ya dũbi zuwa gare su, a Rãnar ¡iyãma, kuma bã Ya tsarkake su, kuma sunã da Azãba mai raɗaɗi. 78. Kuma lalle ne, daga gare su akwai wata ƙungiya suna karkatar da harsunansu da Littãfi dõmin ku yi zaton sa daga Littãfin, alhãli kuwa bã shi daga Littãfin. Kuma suna cẽwa: "Shi daga wurinAllah yake." Alhãli kuwa shi, bã daga wurin Allah yake ba. Sunã faɗar ƙarya ga Allah, alhãli kuwa sunã sane.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute