Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
078

An-Naba 78:33 وكواعب اترابا ٣٣

78:33
وَكَوَاعِبَ
أَتۡرَابٗا
٣٣
Da yan Mata tsaraikun Juna
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Great Success will be for Those Who have Taqwa

Allah informs about the happy people and what He has prepared for them of esteem, and eternal pleasure. Allah says,

إِنَّ لِلْمُتَّقِينَ مَفَازاً

(Verily, for those who have Taqwa, there will be a success;) Ibn `Abbas and Ad-Dahhak both said, "A place

…

The Great Success will be for Those Who have Taqwa

Allah informs about the happy people and what He has prepared for them of esteem, and eternal pleasu

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 78, Page 583, Juz 30

31. Lalle ne, mãsu taƙawã nã da wani wurin sãmun babban rabo. 32. Lambuna da inabõbi. 33. Da yan Mata tsaraikun Juna 34. Da hinjãlan giya cikakku. 35. Bã su jin yãsassar magana, a cikinta, kuma bã su jin ƙaryatãwa. 36. Dõmin sakamako daga Ubangijinka, kyautã mai yawa. 37. Ubangijin sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu, Mai rahama, bã su da ikon yin wata magana daga gare Shi. 38. Rãnar da Rũhi da malã'iku zã su tsaya a cikin safu, bã su magana, sai wanda Allah Ya yi masa izni, kuma ya faɗi abin da ke daidai. 39. Wancan, shi ne yini na gaskiya; to wanda ya so, ya riƙa makõma zuwa ga Ubangijinsa. 40. Lalle ne, Mũ, Mun yi muku gargaɗin azãba makusanciya, rãnar da mutum ke dũbi zuwa ga abin da hannãyensa suka aikata, kuma kafiri ya ce: "Kaitona, dã dai nã zama turɓãya!"

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute