Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
053

An-Najm 53:3 وما ينطق عن الهوى ٣

53:3
وَمَا
يَنطِقُ
عَنِ
ٱلۡهَوَىٰٓ
٣
Kuma bã ya yin magana daga son zuciyarsa.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Which was revealed in Makkah

The First Surah in which a Prostration is revealed

Al-Bukhari recorded that `Abdullah bin Mas`ud said, "Surat An-Najm was the first Surah in which a prostration was revealed. The Prophet (recited it in Makkah) and prostrated. Those who were with him did the same, except an

…

Which was revealed in Makkah

The First Surah in which a Prostration is revealed

Al-Bukhari recorded that `Abdullah bin Mas`ud said, "Surat An-Najm was t

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 53, Page 526, Juz 27

1. Inã rantsuwa da taurãron, a lõkacin da ya faku. 2. Ma'abũcinku bai ɓata ba, kuma bai ƙẽtare haddi ba. 3. Kuma bã ya yin magana daga son zuciyarsa. 4. (Maganarsa) ba ta zamo ba, fãce wahayi ne da ake aikõwa. 5. (Malã'ika) mai tsananin ƙarfi ya sanar da shi. 6. Ma'abũcin ƙarfi da kwarjini, sa'an nan ya daidaita. 7. Alhãli kuwa yanã a sararin samã mafi daukaka. 8. Sa'an nan ya kusanta, kuma ya matsa zurõwa. 9. Har ya kasance gwargwadon zirã'i biyu, kõ kuma abin da ya fi kusa. 10. Sa'an nan ya yi wahayi zuwa ga bãwan Allah (Muhammadu) da abin da ya faɗa (masa). 11. Zũciyar (Annabi) bata ƙaryata abin da ya gani ba. 12. Shin, zã ku yi masa musu a kan abin da yake gani? 13. Kuma lalle ya gan shi, haƙĩƙatan, a wani lõkacin saukarsa. 14. A wurin da magaryar tuƙẽwa take. 15. A inda taken, nan Aljannar makoma take. 16. Lõkacin da abin da yake rufe magaryar tuƙẽwa ya rufe ta. 17. Ganinsa bai karkata ba, kuma bai ƙetare haddi ba. 18. Lalle, tabbas, (Annabinku) ya ga waɗanda suka fi girma daga ãyõyin Ubangijinsa.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute