Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
037

As-Saffat 37:147 وارسلناه الى ماية الف او يزيدون ١٤٧

37:147
وَأَرۡسَلۡنَٰهُ
إِلَىٰ
مِاْئَةِ
أَلۡفٍ
أَوۡ
يَزِيدُونَ
١٤٧
Kuma Muka aika shi zuwa ga waɗansu mutãne dubuɗari, kõ sunã ƙaruwa (a kan haka).
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Story of Yunus

We have already discussed the story of Yunus, peace be upon him, in Surat Al-Anbiya' (21:87-88). In the Two Sahihs it is reported that the Messenger of Allah ﷺ said:

«مَا يَنْبَغِي لِعَبْدٍ أَنْ يَقُولَ: أَنَا خَيْرٌ مِنْ يُونُسَ بْنِ مَتَّى»

(It is not right for any person to say

…

The Story of Yunus

We have already discussed the story of Yunus, peace be upon him, in Surat Al-Anbiya' (21:87-88). In the Two Sahihs it is reported t

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 37, Page 451, Juz 23

139. Kuma lalle Yũnusa, haƙĩƙa, yanã daga Manzanni. 140. A lõkacin da ya gudu zuwa ga jirgin ruwa wanda aka yi wa lõdi. 141. Sã'an nan ya yi ƙuri'a, sai ya kasance a cikin waɗanda aka rinjaya. 142. Sai kĩfi ya yi lõma da shi, alhãli kuwa yanã wanda ake zargi. 143. To, ba dõmin lalle shi ya kasance daga mãsu tasbĩhi ba, 144. Lalle dã ya zauna a cikin cikinsa har ya zuwa rãnar da zã a tãyar da su. 145. Sai Muka jẽfa shi ga wani fĩli alhãli kuwa yanã mai raunin rashin lãfiya. 146. Kuma Muka tsirar da wata itãciya ta kankana a kusa da shi. 147. Kuma Muka aika shi zuwa ga waɗansu mutãne dubuɗari, kõ sunã ƙaruwa (a kan haka). 148. Sai suka yi ĩmãni sabõda haka Muka jiyar da su dãdi har wani lõkaci.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute