Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
037

As-Saffat 37:39 وما تجزون الا ما كنتم تعملون ٣٩

37:39
وَمَا
تُجۡزَوۡنَ
إِلَّا
مَا
كُنتُمۡ
تَعۡمَلُونَ
٣٩
Kuma bã zã a sãka muku ba fãce da abin da kuka kasance kunã aikatãwa.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Punishment of the Idolators and the Reward of the sincere Believers

Allah says, addressing the people:

إِنَّكُمْ لَذَآئِقُو الْعَذَابَ الاٌّلِيمِ - وَمَا تُجْزَوْنَ إِلاَّ مَا كُنتُمْ تَعْمَلُونَ

(Verily, you are going to taste the painful torment; and you will be requited nothing except for what

…

The Punishment of the Idolators and the Reward of the sincere Believers

Allah says, addressing the people:

إِنَّكُمْ لَذَآئِقُو الْعَذَابَ الاٌّلِيمِ -
…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 37, Page 447, Juz 23

22. Ku tãra waɗanda suka yi zãlunci, da abõkan haɗinsu, da abin da suka kasance sunã bautãwa. 23. Wanin Allah, sabõda haka ku shiryar da su zuwa ga hanyar Jahĩm. 24. Kuma ku tsayar da su, lalle su, waɗanda ake yi wa tambaya ne. 25. Me ya sãme ku, bã ku taimakon jũna? 26. Ã'a, sũ a yau, mãsu sallamãwa ne. 27. Kuma sãshensu ya fuskanta ga sãshe, sunã tambayar jũna. 28. Suka ce: "Lalle kũ, kun kasance kunã jẽ mana daga wajen dãma (inda muka amince)." 29. Suka ce: "Ã'a, ba ku kasance mũminai ba. 30. "Kuma wani dalĩli bai kasance ba gare mu a kanku. Ã'a, kun kasance mutãne ne mãsu kẽtare iyãka." 31. "Sabõda haka maganar Ubangijinmu ta wajaba a kanmu. Lalle mũ, mãsu ɗanɗanãwa ne." 32. "Sabõda haka muka ɓatar da ku. Lalle mũ, mun kasance ɓatattu." 33. To lalle sũ a rãnar nan, mãsu tãrayya ne a cikin azãbar. 34. Lalle Mũ, kamar haka Muke aikatãwa game, da mãsu laifi. 35. Lalle sũ, sun kasance idan an ce musu: "Bãbu abin bautãwa, fãce Allah," sai su dõra girman kai. 36. Kuma sunã cẽwa, "Shin, mũ lalle mãsu barin gumãkanmu ne, sabõda maganar wani mawãƙi mahaukaci? 37. Ã'a, yã zo da gaskiya kuma ya gaskata Manzanni. 38. Lalle kũ, haƙĩƙa mãsu ɗanɗana azãba mai raɗaɗi ne. 39. Kuma bã zã a sãka muku ba fãce da abin da kuka kasance kunã aikatãwa.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute