Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
037

As-Saffat 37:57 ولولا نعمة ربي لكنت من المحضرين ٥٧

37:57
وَلَوۡلَا
نِعۡمَةُ
رَبِّي
لَكُنتُ
مِنَ
ٱلۡمُحۡضَرِينَ
٥٧
"Kuma bã dõmin ni'imar Ubangijĩna ba, lalle, dã na kasance daga waɗanda ake halartarwa (tãre da kai a cikin wutã)."
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The gathering of the People of Paradise, and the exchange between One of Them and His Counterpart in

Allah tells us how the people of Paradise will turn to one another, asking one another about their situation, how they were in this world and what they suffered. This is part of their conversation whe

…

The gathering of the People of Paradise, and the exchange between One of Them and His Counterpart in

Allah tells us how the people of Paradise will tur

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 37, Page 448, Juz 23

40. Fãce bãyin Allah waɗanda aka tsarkake. 41. Waɗannan sunã da abinci sananne. 42. Ya'yan itãcen marmari, kuma sunã waɗanda ake girmamãwa. 43. A cikin gidãjen Aljannar ni'ima. 44. A kan karagu, sunã mãsu fuskantar jũna. 45. Anã kẽwayãwa a kansu da hinjãlan giya, ta daga waɗansu marẽmari. 46. Farã mai dãɗi ga mashãyan. 47. A cikinta bãbu jirĩ kuma ba su zama mãsu mãye daga gare ta ba, 48. Kuma a wurinsu, akwai mãtan aure mãsu taƙaita kallonsu, mãsu manyan idãnu. 49. Kamar dai su ƙwai ne ɓõyayye. 50. Sai sãshensu ya fuskanta a kan sãshe, sunã tambayar jũna. 51. Wani mai magana daga cikinsu ya ce: "Lalle ni wani abõki ya kasance a gare ni (a dũniya)." 52. Yanã cewa, "Shin, kai lalle, kanã daga mãsu gaskatãwa ne?" 53. "Ashe, idan muka mutu, kuma muka, kasance turɓaya da kasũsuwa, ashe, lalle, mũ tabbas waɗanda ake sãka wa ne?" 54. (Mai maganar) ya ce: "Shin, kõ ku, mãsu tsinkãya ne (mu gan shi)?" 55. Sai ya tsinkãya, sai ya gan shi a cikin tsakar Jahim. 56. Ya ce (masa), "Wallahi, lalle, kã yi kusa, haƙĩƙã, ka halakãni." 57. "Kuma bã dõmin ni'imar Ubangijĩna ba, lalle, dã na kasance daga waɗanda ake halartarwa (tãre da kai a cikin wutã)." 58. "Shin fa, ba mu zama mãsu mutuwa ba." 59. "Sai mutuwarmu ta farko, kuma ba mu zama waɗanda ake azabtarwa ba?" 60. Lalle, wannan shĩ ne babban rabo mai girma. 61. Sabõda irin wannan, sai mãsu aiki su yi ta aikatãwa.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute