Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
037

As-Saffat 37:92 ما لكم لا تنطقون ٩٢

37:92
مَا
لَكُمۡ
لَا
تَنطِقُونَ
٩٢
"Me ya sãme ku, bã ku magana?"
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

فَتَوَلَّوْاْ عَنْهُ مُدْبِرِينَ

(So they turned away from him and departed.) Qatadah said, "The Arabs say of one who thinks deeply that he is looking at the stars." What Qatadah meant is that he looked at the heavens thinking of a way to distract his people. So he said,

إِنِّى سَقِيمٌ

(Verily, I am si

…

فَتَوَلَّوْاْ عَنْهُ مُدْبِرِينَ

(So they turned away from him and departed.) Qatadah said, "The Arabs say of one who thinks deeply that he is looking

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 37, Page 449, Juz 23

83. Kuma lalle daga ƙungiyarsa, haƙĩƙa, Ibrahĩm yake. 84. A lõkacin da ya je wa ubangijinsa da zũciya kuɓutacciya. 85. A lõkacin da ya ce wa ubansa da mutãnensa, "Mẽne ne kuke bautãwa?" 86. "Shin, ƙiren ƙarya (wãtau) gumãka, wanin Allah, kuke bautãwa?" 87. "To, mẽne ne zatonku game da Ubangijin halittu?" 88. Sai ya yi dũbi, dũba ta sõsai, a cikin taurãri. 89. Sã'an nan ya ce: "Nĩ mai rashin lãfiya ne." 90. Sai suka jũya ga barinsa, sunã mãsu jũyãwa da bãya. 91. Sai ya karkata zuwa ga gumãkansu, sa'an nan ya ce: "Ashe bã zã ku ci ba? 92. "Me ya sãme ku, bã ku magana?" 93. Sai ya zuba dũka a kansu da hannun dãma. 94. Sai suka fuskanto zuwa gare shi, sunã gaggãwa. 95. Ya ce, "Kunã bauta wa abin da kuke sassaƙawa, 96. "Alhãli, Allah ne Ya halitta ku game da abin da kuke aikatãwa?" 97. Suka ce: "Ku gina wani gini sabõda shi, sa'an nan ku jẽfa shi a cikin Jahĩm." 98. Sabõda haka suka yi nufin makĩda game da shi. Sai Muka sanya su, sũ ne mafi ƙasƙanci.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute