Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
026

Ash-Shu'ara 26:120 ثم اغرقنا بعد الباقين ١٢٠

26:120
ثُمَّ
أَغۡرَقۡنَا
بَعۡدُ
ٱلۡبَاقِينَ
١٢٠
Sa'an nan Muka nutsar a bãyan haka, da sauran.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

His People's Threat, Nuh's Prayer against Them, and Their Destruction

Nuh stayed among his people for a long time, calling them to Allah night and day, in secret and openly. The more he repeated his call to them, the more determined were they to cling to their extreme disbelief and resist his call. I

…

His People's Threat, Nuh's Prayer against Them, and Their Destruction

Nuh stayed among his people for a long time, calling them to Allah night and day,

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 26, Page 372, Juz 19

105. Mutãnen Nũhu sun ƙaryata Manzanni. 106. A lõkacin da Dan uwansu Nuhu ya ce musu, "Bã zã ku ji tsoron Allah ba?" 107. "Lalle ne, zuwa gare ku, ni Manzo ne amintacce." 108. "To, ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã." 109. "Kuma bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa. Ijãrãtã ba ta zama ba fãce daga Ubangijin halittu." 110. "Sabõda haka, ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã." 111. Suka ce: "Ashe, zã mu yi ĩmãni sabõda kai alhãli kuwa mafiya ƙasƙanci sun bi ka?" 112. Ya ce: "Kuma bã ni da sani ga abin da suka kasance sanã aikatãwa." 113. "Hisãbinsu bai zama ba fãce ga Ubangijina, dã kunã sansancẽwa." 114. "Ban zama mai kõre mũminai ba." 115. "Nĩ ba kõwa ba ne sai mai gargaɗi mai bayyanãwa." 116. Suka ce: "Lalle ne, idan ba ka hanu ba, yã Nũhu, (daga maganarka,) haƙĩƙa, kanã kasancẽwa daga waɗanda ake jẽfewa" 117. Ya ce: "Yã Ubangijĩna! Lalle ne mutãnena sun ƙaryatã ni." 118. "Sai ka yi hukunci, a tsakãnĩna da tsakãninsu tabbataccen hukanci, kuma ka tsĩrar da ni, da waɗanda suke tãre da ni daga mũminai." 119. Sai Muka tsĩrar da shi, shi da waɗanda suke tãre da shi, a cikin jirgi wanda aka yi wa lõdi. 120. Sa'an nan Muka nutsar a bãyan haka, da sauran. 121. Lalle ne a cikin wannan akwai ãyã, kuma mafi yawansu, ba su kasance mãsu ĩmãni ba. 122. Kuma Lalle ne, Ubangijinka, haƙĩƙa, Shĩ ne Mabuwãyi, Mai Rahama.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute