Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
026

Ash-Shu'ara 26:200 كذالك سلكناه في قلوب المجرمين ٢٠٠

26:200
كَذَٰلِكَ
سَلَكۡنَٰهُ
فِي
قُلُوبِ
ٱلۡمُجۡرِمِينَ
٢٠٠
Kamar wancan ne! Muka shigar da shi a cikin zukãtan mãsu laifi.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Deniers will never believe until They see the Torment

Allah says: `thus We caused denial, disbelief, rejection and stubbornness to enter the hearts of the sinners.'

لاَ يُؤْمِنُونَ بِهِ

(They will not believe in it), i.e., the truth,

حَتَّى يَرَوُاْ الْعَذَابَ الاٌّلِيمَ

(until they see the painful t

…

The Deniers will never believe until They see the Torment

Allah says: `thus We caused denial, disbelief, rejection and stubbornness to enter the hearts

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 26, Page 375, Juz 19

192. Kuma lalle shi (Alƙur'ãni), haƙĩƙa, saukarwar Ubangijinhalittu ne. 193. Rũhi amintacce ne ya sauka da shi. 194. A kan zũciyarka, dõmin ka kasance daga mãsu gargaɗi. 195. Da harshe na Larabci mai bayãni. 196. Kuma lalle shin, haƙĩƙa, yanã a cikin litattafan (Manzannin) farko. 197. Ashe, bai kasance ãyã ba a gare su, ya zama Mãlaman Banĩ Isrã'ĩla sun san shi? 198. Kuma dã mun saukar da shi a kan sãshen Ajamãwa, 199. Ya karanta shi a kansu, ba su kasance sabõda shi mãsu ĩmãni ba. 200. Kamar wancan ne! Muka shigar da shi a cikin zukãtan mãsu laifi. 201. Bã zã su yi ĩmãni da shĩ ba sai sun ga azãbar nan mai raɗadi. 202. Sai ta taho musu kwatsam, alhãli kuwa sũ, ba su sansance ba. 203. Sai su ce: "Shin, mu waɗanda ake yi wa jinkiri ne?" 204. Ashe, to, da azãbar Mu suke nẽman gaggãwa? 205. Ashe, to, kã gani, idan Muka jĩshe su daɗi a shẽkaru, 206. Sa'an nan abin da suka kasance anã yi musu wa'adi (da shi) ya jẽ musu, 207. Abin da suka kasance anã jĩshe su dãɗin bã zai tunkuɗe azãba ba daga gare su.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute