Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
026

Ash-Shu'ara 26:215 واخفض جناحك لمن اتبعك من المومنين ٢١٥

26:215
وَٱخۡفِضۡ
جَنَاحَكَ
لِمَنِ
ٱتَّبَعَكَ
مِنَ
ٱلۡمُؤۡمِنِينَ
٢١٥
Kuma ka sassauta fikãfikanka1 ga wanda ya bĩ ka daga mũminai.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Command to warn His Tribe of near Kindred

Here Allah commands (His Prophet ) to worship Him alone, with no partner or associate, and tells him that whoever associates others in worship with Him, He will punish them. Then Allah commands His Messenger to warn his tribe of near kindred, i.e., those

…

The Command to warn His Tribe of near Kindred

Here Allah commands (His Prophet ) to worship Him alone, with no partner or associate, and tells him that

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 26, Page 376, Juz 19

208. Kuma bã Mu halakar da wata alƙarya ba fãce tanã da mãsu gargaɗi. 209. Dõmin tunãtarwa, kuma ba Mu kasance Mãsu zãlunci ba. 210. Kuma (Alƙur'ãni) Shaiɗãnu ba su ɗõra sauka da shĩba. 211. Kuma bã ya kamãta a gare su (su Shaiɗãnu su sauka da shi), kuma ba su iyãwa. 212. Lalle ne sũ, daga saurãre, haƙĩƙa, waɗanda aka nĩsantar ne. 213. Sabõda haka, kada ka kira wani abin bautãwa na dabam tãre da Allah, sai ka kasance daga waɗanda ake yi wa azãba. 214. Kuma ka yi gargaɗi ga danginka mafiya kusanci. 215. Kuma ka sassauta fikãfikanka ga wanda ya bĩ ka daga mũminai. 216. Sa'an nan idan suka sãɓã maka to ka ce: "Lalle nĩ, barrantacce ne daga abin da kuko aikatãwa." 217. Kuma ka dõgara ga Mabuwãyi, Mai jin ƙai. 218. Wanda Yake ganin ka a lõkacin da kake tãshi tsaye. 219. Da jujjuyãwarka a cikin mãsu yin sujada. 220. Lalle Shi, Shi ne Mai ji, Masani.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute