Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
052

At-Tur 52:22 وامددناهم بفاكهة ولحم مما يشتهون ٢٢

52:22
وَأَمۡدَدۡنَٰهُم
بِفَٰكِهَةٖ
وَلَحۡمٖ
مِّمَّا
يَشۡتَهُونَ
٢٢
Kuma Muka yalwata musu 'ya'yan itãce da nãma irin wanda suke marmari.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Offspring of Righteous Believers will be elevated to Their Grades in Paradise

In this Ayah, Allah the Exalted affirms His favor, generosity, graciousness, compassion and beneficence towards His creation. When the offspring of the righteous believers imitate their parents regarding faith, Allah wi

…

The Offspring of Righteous Believers will be elevated to Their Grades in Paradise

In this Ayah, Allah the Exalted affirms His favor, generosity, gracio

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 52, Page 524, Juz 27

17. Lalle, mãsu taƙawa, sunã a cikin gidãjen Aljanna da wata ni'ima. 18. Sunã mãsu jin dãɗi da abin da Ubangijinsu Ya ba su, kuma Ubangijinsu Ya tsãre musu azãbar Jahĩm. 19. (A ce musu): "Ku ci, ku sha, da ni'ima, dõmin abin da kuka kasance kunã aikatãwa." 20. Sunã kishingiɗe a kan karagu waɗanda ke cikin sahu, kuma Muka aurar da su waɗansu mãtã mãsu farin idãnu, mãsu girmansu. 21. Kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma zũriyarsu suka bĩ su ga ĩmãnin, Mun riskar da zũriyarsu da su, alhãli kuwa bã da Mun rage musu kõme ba daga aikinsu, kõwane mutum jingina ne ga abin da ya sana'anta. 22. Kuma Muka yalwata musu 'ya'yan itãce da nãma irin wanda suke marmari. 23. Sunã mĩƙa wa jũnansu a cikinta hinjãlan giya, wadda bãbu yãsassar magana a cikinta, kuma bãbu jin nauyin zunubi. 24. Kuma waɗansu samãri nã gẽwayãwa a kansu, kamar dai sũ lu'ulu'u ne wanda ke kulle. 25. Waɗansunsu suka fuskanta zuwa ga waɗansu, sunã tambayar jũna. 26. Suka ce: "Lalle mũ mun kasance a gabãnin wannan (a dũniya) a cikin iyãlanmu munã jin tsõro." 27. "To, Allah Yã yi mana kyautar falala, kuma Yã tsare mana azãbar iskar zãfi." 28. "Lalle mũ mun kasance, a gãbanin haka, munã kiran sa. Lalle Shĩ, Shĩ ne Mai kyautatãwa, Mai rahama."

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute