Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
014

Ibrahim 14:28 ۞ الم تر الى الذين بدلوا نعمت الله كفرا واحلوا قومهم دار البوار ٢٨

14:28
۞ أَلَمۡ
تَرَ
إِلَى
ٱلَّذِينَ
بَدَّلُواْ
نِعۡمَتَ
ٱللَّهِ
كُفۡرٗا
وَأَحَلُّواْ
قَوۡمَهُمۡ
دَارَ
ٱلۡبَوَارِ
٢٨
Shin ba ka lura ba da waɗanda suka musanya1 ni'imar Allah da kãfirci kuma suka saukar da mutãnensu a gidan halakã?
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Recompense of Those Who have changed the Blessings of Allah into Disbelief

Al-Bukhari said, "Allah's statement,

أَلَمْ تَرَ إِلَى الَّذِينَ بَدَّلُواْ نِعْمَتَ اللَّهِ كُفْرًا

Have you not seen those who have changed the blessings of Allah into disbelief..., means, do you have knowledge in. Allah s

…

The Recompense of Those Who have changed the Blessings of Allah into Disbelief

Al-Bukhari said, "Allah's statement,

أَلَمْ تَرَ إِلَى الَّذِينَ بَدَّلُو

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 14, Page 259, Juz 13

28. Shin ba ka lura ba da waɗanda suka musanya ni'imar Allah da kãfirci kuma suka saukar da mutãnensu a gidan halakã? 29. Sunã ƙõnuwa a wutar jahannama, kuma tir da matabbatar su. 30. Kuma suka sanya wa Allah kĩshiyõyi, dõmin ɓatarwa daga hanyarSa, Ka ce: "Ku ji dãɗi, sa'an nan, lalle ne, makõmarku Wutar ce." 31. Ka ce wa bãyĩNa waɗanda suka yi ĩmãni su tsayar da salla kuma su ciyar daga abin da Muka azurtã su, a asirce da bayyane, daga gabãnin wani wuni ya zo, bãbu ciniki a ciki, kuma bãbu abõtaka. 32. Allah ne wanda Ya halicci sammai da ƙasa kuma Ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya fitar game da shi, daga 'ya'yan itãce arziki dõminku kuma Ya hõrẽ jirgin ruwa dõmin ya yi gudu a cikin tẽku da umurninSa, kuma Ya hõrẽ muku kõguna. 33. Kuma Ya hõrẽ muku rãnã da watã sunã madawwama biyu, kuma Ya hõrẽ muku dare da wuni. 34. Kuma Ya bã ku dukkan abin da kuka rõƙe Shi kuma idan kun ƙidaya, ni'imar Allah bã zã ku lissafe ta ba. Lalle ne mutum, haƙĩƙa, mai yawan zãlunci ne, mai yawan kãfirci.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute