Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
019

Maryam 19:92 وما ينبغي للرحمان ان يتخذ ولدا ٩٢

19:92
وَمَا
يَنۢبَغِي
لِلرَّحۡمَٰنِ
أَن
يَتَّخِذَ
وَلَدًا
٩٢
Alhãli bã ya kamata ga Mai rahama ya riƙi wani ɗã.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Stern Rejection of attributing a Son to Allah

After Allah affirms in this noble Surah that `Isa was a worshipper and servant of Allah and He mentioned his birth from Maryam without a father, He then begins refuting those who claim that He has a son. Holy is He and far Exalted is He above such des

…

The Stern Rejection of attributing a Son to Allah

After Allah affirms in this noble Surah that `Isa was a worshipper and servant of Allah and He mentio

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 19, Page 311, Juz 16

83. Shin, ba ka gani ba cẽwa Mun saki shaiɗanu a kan kãfirai sunã shũshũta su ga zunubi shũshũtãwa? 84. Sabõda haka kada ka yi gaggawa a kansu, Munã yi musu ƙidãyar Ajali ne kawai, ƙidãyãwa. 85. A rãnar da Muka tãra mãsu taƙawa zuwa ga Mai rahama sunã bãƙin girma. 86. Kuma Munã kõra mãsu laifi zuwa Jahannama, gargaãwa. 87. Ba su malakar cẽto fãce wanda ya riƙi alkawari a wurin Mai rahama. 88. Kuma suka ce: "Mai rahama Yã riƙi ã!" 89. Lalle ne haƙĩƙa kun zo da wani abu mai girman mũni. 90. Sammai sunã kusa su tsattsage sabõda shi, kuma ƙasa ke kẽce kuma duwãtsu su faɗi sunã karyayyu. 91. Dõmin sun yi da'awar ɗã ga Mai rahama. 92. Alhãli bã ya kamata ga Mai rahama ya riƙi wani ɗã. 93. Dukkan wanda yake a cikin sammai da ƙasa bai zama ba fãce mai jẽ wa Mai rahama ne yanã bãwã. 94. Lalle ne haƙĩƙa Yã lissafe su, kuma ya ƙidãye su, ƙidãya. 95. Kuma dukan kõwanensu mai jẽ Masa ne a Rãnar ¡iyãma yanã shi kaɗai. 96. Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, Mai rahama zai sanya musu so. 97. Sa'an nan Ibin sani kawai Mun sauƙaƙar da shi (Alƙur'ãni) a harshenka, dõmin ka yi bushãra da shi ga mãsu aiki da taƙawa kuma ka yi gargaɗi da shi ga mutãne mãsu tsananin husũma. 98. Kuma da yawa Muka halakar da mutãnen ƙarnõni a gabãninsu. Shin kanã jin mõtsin wani guda daga gare su, kõ kuwa kanã jin wata ɗuriya tãsu?

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute