Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
071

Nuh 71:13 ما لكم لا ترجون لله وقارا ١٣

71:13
مَّا
لَكُمۡ
لَا
تَرۡجُونَ
لِلَّهِ
وَقَارٗا
١٣
"Me ya sãme ku, bã ku fãtar sãmun natsuwa daga Allah,"
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Nuh complains about his Encounter with His People

Allah tells about His servant and Messenger, Nuh, and that he complained to his Lord about the response he received from his people, and how he was patient with them for this long period of time -- which was nine hundred and fifty years. He complaine

…

Nuh complains about his Encounter with His People

Allah tells about His servant and Messenger, Nuh, and that he complained to his Lord about the respo

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 71, Page 571, Juz 29

5. Nũhu) ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne, na kirãyi mutãnena, a cikin dare da yini." 6. "To, amma kirana bai ƙãre su ba sai da, gudu (daga gare ni)." 7. "Kuma lalle ne ni, kõ da yaushe na kirãye su dõmin Ka gãfarta musu, sai su sanya yatsunsu a cikin kunnuwansu, su lulluɓe da tufãfinsu, su dõge ga yin laifi. Sun yi girman kai iyãkar girman kai." 8. "Sa'an nan lalle ne ni, na kira su, a bayyane." 9. "Sa'an nan lalle ne, na yi yẽkuwa sabõda su, kuma na gãna da su a cikin asĩri." 10. "Shi na ce, 'Ku nẽmi gãfara daga Ubangijinku, lalle ne shi Ya kasance Mai gãfara ne." 11. "Ya sako (girgijen) sama a kanku da ruwa mai ɓuɓɓuga." 12. "Kuma ya yalwata muku game da dũkiya da ɗiya, Ya sanya muku (albarka) ga gõnaki, kuma Ya sanya muku koguna." 13. "Me ya sãme ku, bã ku fãtar sãmun natsuwa daga Allah," 14. "Alhãli kuwa, lalle ne, Ya halitta. ku, a cikin hãlãye?" 15. "Ba ku ga yadda Allah Ya halitta wasu sammai bakwai ɗabaƙõƙĩ a kan jũna ba?" 16. "Ya sanya watã a cikinsu, yana mai haske, Ya sanya rãnã babbar fitila?" 17. "Kuma Allah Ya tsirar da ku daga ƙasa (kamar ganye) tsirarwa." 18. "Sa'an nan Ya mayar da ku a cikinta, kuma Ya fitar da ku fitarwa." 19. "Kuma Allah Ya sanya muku ƙasa shimfidaɗɗiya." 20. "Dõmin ku shiga a cikinta, hanyõyi mãsu fãɗi."

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute