Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
050

Qaf 50:19 وجاءت سكرة الموت بالحق ذالك ما كنت منه تحيد ١٩

50:19
وَجَآءَتۡ
سَكۡرَةُ
ٱلۡمَوۡتِ
بِٱلۡحَقِّۖ
ذَٰلِكَ
مَا
كُنتَ
مِنۡهُ
تَحِيدُ
١٩
Kuma mãyen mutuwa ya jẽ da gaskiya. Wannan shĩ ne abin da ka kasance daga gare shi kanã bijirẽwa.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Allah encompasses and watches all of Man's Activity

Allah the Exalted affirms His absolute dominance over mankind, being their Creator and the Knower of everything about them. Allah the Exalted has complete knowledge of all thoughts that cross the mind of man, be they good or evil. In the Sahih, the

…

Allah encompasses and watches all of Man's Activity

Allah the Exalted affirms His absolute dominance over mankind, being their Creator and the Knower

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 50, Page 519, Juz 26

16. Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun halitta mutum kuma Mun san abin da ransa ke yin waswãsi da shi, kuma Mũ ne mafi kusanta zuwa gare shi daga lakar hannayẽnsa. 17. A lõkacin da mãsu haɗuwa biyu suke haɗuwa daga dãma, kuma daga hagu akwai wani (malã'ika) zaunanne. 18. Bã ya lafazi da wata magana fãce a lĩƙe da shi akwai mai tsaro halartacce. 19. Kuma mãyen mutuwa ya jẽ da gaskiya. Wannan shĩ ne abin da ka kasance daga gare shi kanã bijirẽwa. 20. Kuma aka hũra a cikin ƙaho. Wancan yinin ƙyacẽwar ne fa. 21. Kuma kõwane rai ya zo, tãre da shi akwai mai kõra da mai shaida. 22. (Sai a ce masa): "Lalle ne, haƙĩƙa, ka kasance a cikin gafala daga wannan. To, Mun kuranye maka rufinka, sabõda haka ganinka a yau, mai kaifi ne." 23. Kuma abõkin haɗinsa ya ce: "Wannan shi ne abin da ke tãre da ni halarce." 24. (A ce wa Malã'iku), "Ku jẽfa, a cikin Jahannama, dukan mai yawan kãfirci, mai tsaurin rai." 25. "Mai yawan hanãwa ga alhẽri, mai zãlunci, mai shakka." 26. "Wanda ya sanya, tãre da Allah wani abin bautãwa na dabam, sabõda haka kujẽfa shi a cikin azãba mai tsanani." 27. Abõkin haɗinsa ya ce: "Ya Ubangijinmu! Ban sanya shi girman kai ba, kuma amma ya kasance a cikin ɓata mai nĩsa." 28. Ya ce: "Kada ku yi husũma a wur Nalhãli Na gabãtar da ƙyacewa zuwa gare ku." 29. "Ba a musanya magana a wuriNa, Kuma Ban zama Mai zãlunci ba ga bãyi Na."

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute