Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
038

Sad 38:38 واخرين مقرنين في الاصفاد ٣٨

38:38
وَءَاخَرِينَ
مُقَرَّنِينَ
فِي
ٱلۡأَصۡفَادِ
٣٨
Waɗansu, ɗaɗɗaure a cikin marũruwa.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

How Allah tested Sulayman then made Things easy for Him

Allah says,

وَلَقَدْ فَتَنَّا سُلَيْمَـنَ

(And indeed, We tried Sulayman) meaning, `We tested him.'

وَأَلْقَيْنَا عَلَى كُرْسِيِّهِ جَسَداً

(and We placed on his throne Jasad (a body)).

ثُمَّ أَنَابَ

(and he returned.) means, after this test, he turne

…

How Allah tested Sulayman then made Things easy for Him

Allah says,

وَلَقَدْ فَتَنَّا سُلَيْمَـنَ

(And indeed, We tried Sulayman) meaning, `We tested him

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 38, Page 455, Juz 23

30. Kuma Muka bai wa Dãwũda Sulaimãn. Mãdalla da bãwanMu, shi. Lalle shi (Sulaimãn) mai mayar da al'amari ne ga Allah. 31. A lõkacin da aka gitta masa dawãki mãsu asali, a lõkacin maraice. 32. Sai ya ce: "Lalle nĩ, na fĩfĩta son dũkiya daga tunãwar Ubangijina, har (rãnã) ta faku da shãmaki!" 33. "Ku mayar da su a gare ni." Sai ya shiga yankansu da takõbi ga ƙwabrukansu da wuyõyinsu. 34. Kuma lalle haƙĩƙa, Mun fitini Sulaiman kuma Muka jẽfa wani jikin mutum a kan karagarsa. Sa'an nan ya mayar da al'amari zuwa gare Mu. 35. Ya ce: "Ya Ubangijĩna! Ka gãfarta mini, kuma Ka bã ni mulki wanda bã ya kamãta da kõwa daga bãyãna. Lalle Kai, Kai ne Mai yawan kyauta. 36. Sabõda haka Muka hõre masa iska tanã gudu da umurninsa, tãna tãshi da sauƙi, inda ya nufa. 37. Da shaiɗanu dukan mai gini, da mai nutsa (a cikin kõguna.) 38. Waɗansu, ɗaɗɗaure a cikin marũruwa. 39. Wannan kyautar Mu ce. Sai ka yi kyauta ga wanda kake so, ko kuma ka riƙe, bãbu wani bincike. 40. Kuma lalle, haƙĩƙa yanã da kusantar daraja a wurin Mu da kyaun makõma.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute