Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
038

Sad 38:54 ان هاذا لرزقنا ما له من نفاد ٥٤

38:54
إِنَّ
هَٰذَا
لَرِزۡقُنَا
مَا
لَهُۥ
مِن
نَّفَادٍ
٥٤
Lalle wannan, haƙĩƙa, azurtarwar Mu ce, bã ta ƙãrẽwa.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Final Return of the Blessed

Allah tells us that His blessed, believing servants will have a good final return in the Hereafter, which means their ultimate destination. Then He explains it further, as He says:

جَنَّـتِ عَدْنٍ

(`Adn Gardens) meaning, eternal gardens (of Paradise),

مُّفَتَّحَةً لَّهُ
…

The Final Return of the Blessed

Allah tells us that His blessed, believing servants will have a good final return in the Hereafter, which means their u

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 38, Page 456, Juz 23

49. Wannan tunãtarwa ce, kuma lalle mãsu bin Allah da taƙawa, sunã da kyakkyawar makõma. 50. Gidãjen Aljannar zama, alhãli kuwa tanã abar buɗe wa kõfõfi sabõda su. 51. Sunã gingincire a cikinsu, sunã kira a cikinsu, ga 'ya'yan itãcen marmari mãsu yawa, da abin shã. 52. Kuma a wurinsu akwai mãtan aure mãsu gajarta ganinsu ga mazansu, tsãrar jũna. 53. Wannan shĩ ne abin da ake yi muku wa'adi ga rãnar hisãbi. 54. Lalle wannan, haƙĩƙa, azurtarwar Mu ce, bã ta ƙãrẽwa. 55. Wannan shĩ ne kuma lalle makangara, haƙĩƙa, sunã da mafi sharrin makõma. 56. Jahannama, sunã shigarta. To, shimfiɗar tã mũnana, ita. 57. Wannan shĩ ne! To, su ɗanɗane shi: ruwan zãfi ne da ruɓaɓɓen jini. 58. Da wani daga siffarsa nau'i-nau'i. 59. Wannan wani yanki ne mai kũtsawa tãre da ku, bãbu marãba a gare su, lalle sũ, mãsu shiga Wutã ne. 60. Suka ce: "Ã'a, ku ne bãbu marãba a gare ku, kũ ne kuka gabãtar da shi a gare mu." To, matabbatar tã mũnana (ita wutar). 61. Suka ce: "Ya Ubangijinmu! Wanda ya gabãtar da wannan a gare mu, to, Ka ƙãra masa azãba, ninki, a cikin wutã." 62. Kuma suka ce: "Mẽ ya sãme mu, bã mu ganin waɗansu mazãje, mun kasance munã ƙidãya su daga asharãrai?" 63. "Shin, mun riƙe su abin izgili ne kõ idãnunmu sun karkata daga gare su ne?" 64. Lalle wannan, haƙĩƙa, gaskiya ne, husũmar mutãnen wutã.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute