Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
038

Sad 38:87 ان هو الا ذكر للعالمين ٨٧

38:87
إِنۡ
هُوَ
إِلَّا
ذِكۡرٞ
لِّلۡعَٰلَمِينَ
٨٧
"Shĩ (Alkur'ãn) bai zama ba fãce ambato ne ga dukan halitta."
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

وَمَآ أَنَآ مِنَ الْمُتَكَلِّفِينَ

(nor am I one of the Mutakallifin.) means, `and I do not add anything to that which Allah has told me. Whatever I am commanded to do, I do it, and I do not add anything or take anything away. By doing this I am seeking the Face of Allah and the Hereafter.' Sufyan At

…
وَمَآ أَنَآ مِنَ الْمُتَكَلِّفِينَ

(nor am I one of the Mutakallifin.) means, `and I do not add anything to that which Allah has told me. Whatever I am

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 38, Page 458, Juz 23

71. A lõkacin da Ubangijinka Ya ce wa malã'iku, "Lalle Nĩ Mai halitta mutum ne daga lãkã. 72. "Sa'an nan idan Nã daidaita shi, kuma Na hũra (wani abu) daga Ruhĩ Na a cikinsa to ku fãɗi kunã mãsu sujada a gare; shi." 73. Sai malã'ikun suka yi sujada dukansu, gabã ɗaya. 74. Fãce Iblis, ya yi girman kai, kuma ya kasance daga kãfirai. 75. (Allah) Ya ce, "Yã Ibilis! Mẽ ya hana ka, ka yi sujada ga abin da Nã halitta da HannayeNa biyu? Shin, kã yi girman kai ne, kõ kuwa kã kasance daga maɗaukaka ne?" 76. Ya ce, "Nĩ, mafifici ne daga gare shi: Kã halitta ni daga wutã, kuma Kã halitta shi daga lãkã." 77. Ya ce, "To, ka fita daga gare ta, dõmin lalle kai la'ananne ne." 78. "Kuma lalle a kanka akwai la'anaTa har zuwa rãnar sakamako." 79. Ya ce, "Ya Ubangijina! To, Ka yi mini jinkiri zuwa ga rãnar da ake tãyar da su." 80. Ya ce, "To, lalle kanã daga waɗanda aka yi wa jinkiri, 81. "Zuwa ga yinin lõkaci sananne." 82. Ya ce, "To, inã rantsuwa da buwãyar Ka, lalle, inã ɓatar da su gabã ɗaya. 83. "Fãce bãyin Ka tsarkakakku daga gare su." 84. (Allah) Ya ce, "To, (wannan magana ita ce) gaskiya. Kuma gaskiya Nake faɗa." 85. "Lalle zã Ni cika Jahannama daga gare ka, kuma daga wanda ya bĩ ka daga gare su, gabã ɗaya" 86. Ka ce: "Bã ni tambayar ku wata ijãra, a kansa kuma bã ni daga mãsu ƙãƙalen faɗarsa." 87. "Shĩ (Alkur'ãn) bai zama ba fãce ambato ne ga dukan halitta." 88. "Kuma lalle zã ku san babban lãbãrinsa a bayan ɗan lõkaci."

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute