Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
020

Taha 20:106 فيذرها قاعا صفصفا ١٠٦

20:106
فَيَذَرُهَا
قَاعٗا
صَفۡصَفٗا
١٠٦
Sa'an nan Yanã barin (wurinsu) faƙo mai santsi.
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The destruction of the Mountains, and the Earth becomes a Smooth Plain

Allah says,

وَيَسْـَلُونَكَ عَنِ الْجِبَالِ

(And they ask you concerning the mountains.) This is a question, will they remain on the Day of Resurrection or will they cease to exist

فَقُلْ يَنسِفُهَا رَبِّى نَسْفاً

(Say: "My Lord wil

…

The destruction of the Mountains, and the Earth becomes a Smooth Plain

Allah says,

وَيَسْـَلُونَكَ عَنِ الْجِبَالِ

(And they ask you concerning the moun

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 20, Page 319, Juz 16

105. Kuma sunã tambayar ka daga duwãtsu sai ka ce: "Ubangijina Yana shẽƙe su shẽƙẽwa, 106. Sa'an nan Yanã barin (wurinsu) faƙo mai santsi. 107. "Bã ka ganin karkata a cikinsa, kuma bã ka ganin wani tudu." 108. A rãnar nan sunã biyar mai kira, bãbu karkata a gare shi, kuma sautuka suka yi kawaici ga Mai rahama, bã ka sauraren kõme fãce sautin tafiya. 109. A yinin nan cẽto bã ya yin amfãni fãce wanda Mai rahama Ya yi masa izni kuma Ya yarda da shi, da ya yi magana 110. Yanã sanin abin da ke a gaba gare su da abin da ke bãyansu, kuma bã su kẽwayẽwa da shi ga sani. 111. Kuma fuskõki suka ƙanƙan da kai ga Rãyayye, Tsayayye, alhãli kuwa wanda ya ɗauko wani zãlunci ya tãɓe. 112. Kuma wanda ya aikata wani abu daga ayyukan ƙwarai alhãli kuwa yanã mai ĩmãni, to, bã ya tsõron wani zãlunci ko wata naƙasa.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute