Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
020

Taha 20:28 يفقهوا قولي ٢٨

20:28
يَفۡقَهُواْ
قَوۡلِي
٢٨
"Su fahimci maganãta."
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Hand of Musa turning White without any Disease

This is the second sign of Musa. That is Allah has commanded him to place his hand into the opening of his garment, as is clearly stated in another Ayah. It mentioned here merely as a passing reference, saying:

وَاضْمُمْ يَدَكَ إِلَى جَنَاحِكَ

(And pr

…

The Hand of Musa turning White without any Disease

This is the second sign of Musa. That is Allah has commanded him to place his hand into the opening

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 20, Page 313, Juz 16

25. Ya ce: "Ya Ubangiji! Ka buɗa mini, ƙirjĩna. 26. kuma ka sawwake mun Al'amari na 27. "Kuma Ka warware mini wani ƙulli daga harshẽna." 28. "Su fahimci maganãta." 29. "Kuma Ka sanya mini wani mataimaki daga mutãnena." 30. "Hãrũna ɗan uwana." 31. "Ka ƙarfafa halittata da shi." 32. "Kuma Ka shigar da shi a cikin al'amarina." 33. "Dõmin mu tsarkake Ka da yawa." 34. "Kuma mu tuna Ka da yawa." 35. "Lalle Kai, Ka kasance Mai gani gare mu." 36. Ya ce: "Lalle ne, an bã ka rõƙonka, yã Mũsã!" 37. "Kuma lalle ne haƙĩƙa, Mun yi wata baiwa gare ka a wani lõkacin na dabam." 38. "A lõkacin da Muka yi wahayin abin da aka yi wahayi zuwa ga uwarka." 39. "Cẽwa, Ki jẽfa shi a cikin akwatin nan, sa'an nan ki jẽfa shi a cikin kõgi, sa'an nan kogin ya jefa shi a gãɓa, wani maƙiyi Nãwa kuma maƙiyi nãsa ya ɗauke shi.' Kuma Na jẽfa wani so daga gare Ni a kanka. Kuma dõmin a riƙe ka da kyau a kan gan iNa. 40. "A sa'ad da 'yar'uwrka ke tafiya har ta ce, shin, in shiryar da ku ga wanda ke rẽnonsa?' Sai Muka mayar da kai zuwa ga uwarka dõmin idonta ya yi sanyi kuma bã zã ta yi baƙin ciki ba. Kuma kã kashe wani rai, sa'an nan Muka tsẽrar da kai daga baƙin ciki, kuma Muka fitine ka da waɗansu fitinõni. Sa'an nan ka zauna shẽkaru a cikin mutãnen Madyana. Sa'an nan kuma ka zo a kan wata ƙaddara, yã Mũsã! 41. "Kuma Na zãɓe ka dõmin Kaina." 42. "Ka tafi kai da ɗan uwanka game da ãyõyi Na, kuma kada ku yi rauni ga ambatõ Na." 43. "Ku tafi kũ biyu zuwa ga Fir'auna. Lalle shĩ ya ƙẽtare haddi (ga girman kai)." 44. "Sai ku gaya masa magana mai laushi, tsammãninsa yanã tunãwa kõ kuwa ya ji tsõro." 45. Su biyu suka ce: "Ya Ubangijinmu! Lalle ne munã tsõron ya yi gaggawa a kanmu, kõ ya ƙẽtare haddi." 46. Ya ce: "Kada ku ji tsõro. Lalle Nĩ, Inã tãre da ku, Inaji, kuma Inã gani." 47. "Sai ku jẽ masa sa'an nan ku ce, Lalle mũ, Manzanni biyune na Ubangijinka, sai ka saki Banĩ Isrã'ĩla tãre da mu. Kuma kada ka yi musu azãba. Haƙĩƙa mun zomaka da wata ãyã daga, Ubangijinka. Kuma aminci ya tabbata ga wanda ya bi shiriya." 48. "Lalle mũ, haƙĩƙa, an yi wahayi zuwa gare mu, cẽwa azãba tanã a kan wanda ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya."

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute