Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
036

Ya-Sin 36:21 اتبعوا من لا يسالكم اجرا وهم مهتدون ٢١

36:21
ٱتَّبِعُواْ
مَن
لَّا
يَسۡـَٔلُكُمۡ
أَجۡرٗا
وَهُم
مُّهۡتَدُونَ
٢١
"Ku bi waɗanda bã su tambayar ku wata ijãra kuma sũ shiryayyu ne."
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

قَالَ يقَوْمِ اتَّبِعُواْ الْمُرْسَلِينَ

(He said: "O my people! Obey the Messengers.") -- he urged his people to follow the Messengers who had come to them.

اتَّبِعُواْ مَن لاَّ يَسْـَلُكُمْ أَجْراً

(Obey those who ask no wages of you,) means, `for the Message which they convey to you, and they are ri

…
قَالَ يقَوْمِ اتَّبِعُواْ الْمُرْسَلِينَ

(He said: "O my people! Obey the Messengers.") -- he urged his people to follow the Messengers who had come to

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 36, Page 441, Juz 22

13. Kuma ka buga musu misãli: Waɗansu ma'abũta alƙarya, a lõkacin da Manzanni suka jẽ mata. 14. A lõkacin da Muka aika (Manzannin) biyu zuwa gare su, sai suka ƙaryata su, sa'an nan Muka ƙarfafa (su) da na uku, sai suka ce: "Lalle mũ, Manzanni ne zuwa gare ku." 15. Suka ce: "Kũ ba ku zamo bafãce mutãne ne kamarmu kuma Mai rahama bai saukar da kõme ba, ba ku zamo ba fãce ƙarya kuke yi." 16. Suka ce: "Ubangijinmu Yã sani, lalle mũ, haƙiƙa Manzanni nezuwa gare ku." 17. "Kuma bãbu abin da ke kanmu, fãce iyar da manzanci bayyananne." 18. Suka ce: "Lalle mũ munã shu'umci da ku! Haƙĩƙa idan ba ku, hanu ba, haƙĩƙa, zã mu jẽfe ku, kuma haƙĩƙa wata azãba mai raɗaɗi daga gare mu zã ta shãfe ku." 19. Suka ce: "Shu'umcinku, yanã tãre da ku. Ashe, dõmin an tunãtar da ku? Ã'a, kũ dai mutãne ne mãsu ƙẽtare haddi." 20. Kuma wani mutum daga mafi nĩsan birnin ya je, yanã tafiya da gaggãwa, ya ce: "Ya mutãnẽna! Ku bi Manzannin nan. 21. "Ku bi waɗanda bã su tambayar ku wata ijãra kuma sũ shiryayyu ne."

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute