Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
036

Ya-Sin 36:31 الم يروا كم اهلكنا قبلهم من القرون انهم اليهم لا يرجعون ٣١

36:31
أَلَمۡ
يَرَوۡاْ
كَمۡ
أَهۡلَكۡنَا
قَبۡلَهُم
مِّنَ
ٱلۡقُرُونِ
أَنَّهُمۡ
إِلَيۡهِمۡ
لَا
يَرۡجِعُونَ
٣١
Ba su gani ba, da yawa Muka halakar da (mutãnen) ƙarnõni a gabãninsu kuma cẽwa su bã zã su kõmo ba?
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

Woe to the Disbelievers!

`Ali bin Abi Talhah reported that Ibn `Abbas commented on the Ayah:

يحَسْرَةً عَلَى الْعِبَادِ

(Alas for mankind!), this means, woe to mankind! Qatadah said:

يحَسْرَةً عَلَى الْعِبَادِ

(Alas for mankind!) means, "Alas for mankind, who have neglected the command of Allah." The mea

…

Woe to the Disbelievers!

`Ali bin Abi Talhah reported that Ibn `Abbas commented on the Ayah:

يحَسْرَةً عَلَى الْعِبَادِ

(Alas for mankind!), this means,

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 36, Page 442, Juz 23

22. "Kuma mene ne a gare ni, bã zan bauta wa Wanda Ya ƙãga halittata ba, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku?" 23. "Shin, zan riƙi waninSa abũbuwan bautãwa? Idan Mai rahama Ya nufe ni da wata cũta, to cẽtonsu bã ya amfanĩna da kõme, kuma bã za su iya tsãmar da ni bã." 24. "Lalle nĩ, a lõkacin nan, tabbas, inã a cikin ɓata bayyananna." 25. "Lalle ni, nã yi ĩmãni da Ubangijinku, sabõda haka ku saurãre ni." 26. Aka ce (masa), "Ka shiga Aljanna." Ya ce, "Dã dai a ce mutãnẽna sunã iya sani." 27. "Game da gãfarar da Ubangijjĩna ya yi mini, kuma Ya sanya ni a cikin waɗanda aka girmama." 28. Kuma ba Mu saukar da waɗansu runduna ba daga sama a kan (halaka) mutãnensa, daga bãyansa, kuma bã zã Mu kasance. Mãsu saukarwa ba. 29. Ba ta kasance ba face tsawa guda, sa'an nan sai gã su sõmammu. 30. Yã nadãma a kan bãyĩ Na! Wani Manzo bã ya zuwa gare su fãce sun kasance sunã mãsu yi masa izgili. 31. Ba su gani ba, da yawa Muka halakar da (mutãnen) ƙarnõni a gabãninsu kuma cẽwa su bã zã su kõmo ba? 32. Kuma lalle bãbu kõwa fãce waɗanda ake halartarwa ne a wurin Mu.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute