Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
036

Ya-Sin 36:66 ولو نشاء لطمسنا على اعينهم فاستبقوا الصراط فانى يبصرون ٦٦

36:66
وَلَوۡ
نَشَآءُ
لَطَمَسۡنَا
عَلَىٰٓ
أَعۡيُنِهِمۡ
فَٱسۡتَبَقُواْ
ٱلصِّرَٰطَ
فَأَنَّىٰ
يُبۡصِرُونَ
٦٦
Dã Mun so, dã Mun shãfe gani 1daga idãnunsu, sai su yi tsẽre ga hanya, to, yaya zã su yi gani?
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

هَـذِهِ جَهَنَّمُ الَّتِى كُنتُمْ تُوعَدُونَ

(This is Hell which you were promised!) meaning, `this is what the Messengers warned you about, and you did not believe them.'

اصْلَوْهَا الْيَوْمَ بِمَا كُنتُمْ تَكْفُرُونَ

(Burn (enter) therein this Day, for that you used to disbelieve). This is like the

…
هَـذِهِ جَهَنَّمُ الَّتِى كُنتُمْ تُوعَدُونَ

(This is Hell which you were promised!) meaning, `this is what the Messengers warned you about, and you d

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 36, Page 444, Juz 23

59. "Ku rarrabe dabam, a yau, yã kũ mãsu laifi!" 60. "Ashe, ban yi muku umurni na alkawari ba, yã ɗiyan Ãdamu? Cẽwa kada ku bauta wa Shaiɗan, lalle shĩ, maƙiyi ne a gareku bayyananne?" 61. "Kuma ku bauta Mini. Wannan ita ce hanya madaidaciya." 62. "Kuma lalle haƙĩƙa, (Shaiɗan) yã ɓatar da jama'a mãsu yawa daga gare ku. Ashe to ba ku kasance kunã yin hankali ba?" 63. "Wannan ita ce Jahannama wadda kuka kasance anã yi muku wa'adi da ita." 64. "Ku shigẽ ta a yau, sabõda abin da kuka kasance kunã yi na kãfirci." 65. A yau, Munã sanya hãtimin rufi a kan bãkunansu, kuma hannãyensu su yi Mana magana, kuma ƙafãfunsu su yi shaidu da abin da suka kasance sunã aikatãwa. 66. Dã Mun so, dã Mun shãfe gani daga idãnunsu, sai su yi tsẽre ga hanya, to, yaya zã su yi gani? 67. Kuma da Mun so, da Mun juyar da halittarsu a kan halinsu, saboda haka ba zã su iya shuɗewa ba, kuma ba zã su komo ba.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute