Sign in
Sign in
Sign in
Select Language
026

Ash-Shu'ara 26:138 وما نحن بمعذبين ١٣٨

26:138
وَمَا
نَحۡنُ
بِمُعَذَّبِينَ
١٣٨
"Kuma mũ ba mu zama waɗanda ake yi wa azãba ba."
Continue Reading

Read Tafsir

Ibn Kathir (Abridged)

The Response of the People of Hud, and Their Punishment

Allah tells us how the people of Hud responded to him after he had warned them, encouraged them, and clearly explained the truth to them.

قَالُواْ سَوَآءٌ عَلَيْنَآ أَوَعَظْتَ أَمْ لَمْ تَكُنْ مِّنَ الْوَعِظِينَ

(They said: "It is the same to us

…

The Response of the People of Hud, and Their Punishment

Allah tells us how the people of Hud responded to him after he had warned them, encouraged them

…
More Tafsirs

Read in Context

Chapter 26, Page 373, Juz 19

123. Ãdãwa sun ƙaryata Manzanni. 124. A lõkacin da ɗan'uwansu, Hũdu ya ce musu, "Bã zã ku yi taƙawa ba?" 125. "Lalle ne ni, zuwa gare ku, haƙĩƙa, Manzo ne, amintacce." 126. "Sabõda haka ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã." 127. "Kuma bã ni tambayar wata ijãra a kansa. Ijãrãta ba ta zama ba, fãce daga Ubangijin halittu." 128. "Shin, kunã yin ginin sitadiyo a kõwane tsauni ne, kunã yin wãsa?" 129. "Kuma kunã riƙon matsãrar ruwa, tsammãninku, ku dawwama?" 130. "Kuma idan kun yi damƙa, sai ku yi damƙar kunã mãsu tanƙwasãwa." 131. "To ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã." 132. "Ku ji tsõron wanda Ya taimake ku da abin da kuka sani." 133. "Ya taimake ku da dabbõbin ni'ima da ɗiya." 134. "Da gõnaki da marẽmari." 135. "Lalle ne nĩ, inã ji muku tsõron azãbar wani yini mai girma." 136. Suka ce: "Daidai ne a kanmu: Kã yi wa'azi kõ ba ka kasance daga mãsu wa'azi ba." 137. "Wannan abu bai zamõ ba fãce hãlãyen mutãnen farko." 138. "Kuma mũ ba mu zama waɗanda ake yi wa azãba ba." 139. Sabõda haka suka ƙaryata shi, sai Muka halakar da sũ. Lalle ne a cikin wannan akwai ãyã, kuma mafi yawansu ba su kasance mãsu ĩmãni ba. 140. Kuma lalle ne, Ubangijinka, haƙĩƙa, Shi ne Mabuwãyi, Mai jin ƙai.

- Abubakar Mahmood Jummi

Notes and Reflections

You do not have any notes or reflections on this verse.

Notes placeholders

Stay Connected to the Quran ❤️

Short meaningful reminders to reset, reflect and stay connected to the Quran.

Read, Listen, Search, and Reflect on the Quran

Quran.com is a trusted platform used by millions worldwide to read, search, listen to, and reflect on the Quran in multiple languages. It provides translations, tafsir, recitations, word-by-word translation, and tools for deeper study, making the Quran accessible to everyone.

As a Sadaqah Jariyah, Quran.com is dedicated to helping people connect deeply with the Quran. Supported by Quran.Foundation, a 501(c)(3) non-profit organization, Quran.com continues to grow as a free and valuable resource for all, Alhamdulillah.

Navigate
Home
Quran Radio
Reciters
About Us
Developers
Product Updates
Feedback
Help
Donate
Our Projects
Quran.com
Quran For Android
Quran iOS
QuranReflect.com
Quran.AI
Sunnah.com
Nuqayah.com
Legacy.Quran.com
Corpus.Quran.com
Non-profit projects owned, managed, or sponsored by Quran.Foundation
Popular Links
Duas from the Quran
Quran Verse of the Day
Ayatul Kursi
Yaseen
Al Mulk
Ar-Rahman
Al Waqi'ah
Al Kahf
Al Muzzammil
SitemapPrivacyTerms and Conditions
© 2026 Quran.com. All Rights Reserved
Contribute